fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Tag: Manchester City

Sergio Aguero zai bar Manchester City a karshen kaka

Sergio Aguero zai bar Manchester City a karshen kaka

Wasanni
Dan wasan Manchester City wanda ya fi kowa cin kwallo a tarihinb kungiyar Sergio Aguero zai bar kulub din a kakar wasanni ta bata, kamar yadda kungiyar ta sanar. Dan wasan Argentina mai shekara 32 kwantaraginsa za ta kare ne a wannan kakar kuma ya bayyana cewa ba zai sabunta ta ba. Aguero ya koma kungiyar City ne a 2011 daga Atletico Madris, kuma ya ci kwallo 257 a wasanni 384 da ya buga a kungiyar. Za a girmama shi ta hanyar gina mutum-mutuminsa a bakin kofar shiga filin wasa na Etihad, tare da na Vicent Kompany da kuma David Silva. "Duk abin da aka fada kan gudun muwar Aguero a City cikin shekaru 10 da ya yi ba a yi karya ba," in ji shugaban kungiyar Khaldoon Al-Mubarak. "Gwarzantakar shi za ta kasance abar tunawa a wurin duk wani mai son wannan kungiya ta Manchester City ...
Manchester City ta fara jagoranci da maki 14 a saman teburin Premier League bayan ta doke Sheffield United daci 5-2

Manchester City ta fara jagoranci da maki 14 a saman teburin Premier League bayan ta doke Sheffield United daci 5-2

Wasanni
Mnchester City tayi nasarar lallasa Southampton daci 5-2 a gasar Premier League bayan United ta kawo karshe wasannin data buga masu yawa a jere ba shan kashi ba a makon daya gabata. Southampton ce ta fara mamaye wasan daga farko amma daga bisani  De Bruyne yaci kwallaye biyu ina shima Mahrez ya zira kwallaye biyu sai Gundogan ya zira guda, yayin da shi kuma Foden ya taimaka wurin cin kwallaye biyu. A karshe dai an tashi wasan City na cin 5-2 inda yanzu ta fara jagorancfa maki 14 a saman tenurin gasar Premier League. Mahrez stars as Manchester City move 14 in Premier League point clear after beating Sheffield United 5-2 Manchester City returned to winning ways with a 5-2 victory over Southampton to move 14 points clear at the top of the Premier League. After their lon...
Manchester City ta kafa irin tarihinta na samun nasara a wasanni 28 jere bayan ta doke Wolves daci 4-1

Manchester City ta kafa irin tarihinta na samun nasara a wasanni 28 jere bayan ta doke Wolves daci 4-1

Wasanni
City tayi nasarar zira kwallaye uku a cikin mintinan goman karshe yayin da Gabriel Jesus yaci biyu inda ta lallasa Wolves a filin Etihad daci 4-1. Sakamakon wasan yasa yanzu City ta wuce United da maki 15, wadda zata kara da Crystal Palace a saman teburin Premier League amma duk da haka manajan City Guardiola ya bayyana cewa akwai sauran aiki a gaban su domin zasu kara da United ranar lahadi. Manchester City tayi nasarar kafa irin tarihinta wanda ta kafa a shekara ta 2017 na samun nasara a wasanni 28 a jere, yayin da kuma ta kafa irin tarihin Arsenal na samun nasara a wasannin Premier League guda 19 a jere duk bayan ta lallasa Wolves. Mancheser City equal their record of 28 unbeaten games after securing a 4-1 over Wolves City struck three times in the final 10 minutes...
Liverpool ta fadi wasanni uku a jere a gidan ta karo na farko tun 1963, bayan da Manchester City ta lallasa ta daci 4-1

Liverpool ta fadi wasanni uku a jere a gidan ta karo na farko tun 1963, bayan da Manchester City ta lallasa ta daci 4-1

Wasanni
Mohammed Salah yayi nasarar ramawa Liverpool kwallon da Gundogan ya zira mata a raga a filin suna Anfield, bayan da Gundogan din ya barar da bugun daga kai sai me tsaron raga. Amma daga bisani kuskuren golan kasar Brazil Alisson yasa City tayi nasarar kara kwallaye biyu ta hannun Gundogan da kuma Sterling, wanda hakan yasa burin Liverpool na lashe kofi ya kara ja baya. Phil Foden ya karawa Pep Guardiola kwallo a minti na 83 wanda hakan yasa Manchester City taci galaba akan Liverpool kuma ta lashe gabadaya makin wasan. Hutudole ya ruwaito muku cewa, Sakamakon wasan yasa yanzu Manchester City ta buga wasanni 14 kenan a jere ba tare shan kashi ba kuma taba Liverpool tazarar maki goma yayin data ba United tazarar maki biyar, inda ita kuma Liverpool ta fadi wasanni wasanni uku a ...
Liverpool Vs. Manchester City: Babu wanda nake tsoron haduwa dashi>>Guardiola mayarwa da Klopp martani

Liverpool Vs. Manchester City: Babu wanda nake tsoron haduwa dashi>>Guardiola mayarwa da Klopp martani

Wasanni
Manajan Manchester City Pep Guardiola ya bayyana cewa baya tsoron gabadaya abokan takarar shi na gasar Premier League, amma yana tsammanin Liverpool zata jajirce sosai a wasan su anjima. Tsohon kocin Barecelonan da Bayern Munich bai taba samun nasara a filin Anfield ba tunda ya fara aikin koci, kuma ba zai taba samun irin wannan damar ba ta yau duba da Liverpool ta fadi wasanni biyu da suka gabata a Anfield kuma suna shan gwagwarmaya a wannan kakar. Yayin da ita kuma Manchester City taci gabadaya wasannin ta guda 13 da suka gabata, kuma nasara a filin Anfield zai kawowa Liverpool cikas akan kokarin data keyi na sake lashe kofi a wannan kakar. hutudole.com ya samo muku cewa, Guardiola baiji dadin furucin manajan Liverpool na cewa City ta samu hutun makonni biyu sakamakon cutar sarm...
Manchester City ta zamo kungiyar Premier League ta farko tun bayan Arsenal data ci wasanni 13 a jere, bayan data doke Burnley daci 2-0

Manchester City ta zamo kungiyar Premier League ta farko tun bayan Arsenal data ci wasanni 13 a jere, bayan data doke Burnley daci 2-0

Wasanni
Kungiyar Manchester City tayi nasarar fara jagorantar wasan ta da Burnley cikin mintina uku kacal ta hannun Gabriel Jesus, inda shima Sterling ya kara ci mata kwallo guda guda kafin aje hutun rabin lokaci. Hari biyu kacal kungiyar Burnley ta kai wanda kuma hakan bai wahalar da golan City ba, Ederson yayin da tawagar Pep Guardiola tayi nasara a wasanni tara a jere na gasar Premier League. Sakamakon wasa yasa yanzu Manchester City ta zamo kungiyar Premier League ta farko data ci wasanni 13 a jere na kowace gasa tun bayan da Arsenal tayi hakan a watan maris shekara ta 2002. Gabriel Jesus and Sterling scores as leaders stretch unbeaten run. Gabriel Jesus gave City an early lead, heading home after Nick Pope had weakly parried Bernardo Silva's shot (3), and the title favourites got ...
Premier League: An dakatar da wasa tsakanin Everton da Manchester City

Premier League: An dakatar da wasa tsakanin Everton da Manchester City

Uncategorized
Kungiyar Everton ta bayyana bacin ranta sakamakon dakatar da wasa tsakanin ta da Manchester City da aka yi, yayin da har ta bukaci hukunar gasar Premier League ta bata cikakkun amsoshi bisa dalilin daya sa aka dakatar masu da wasan nasu a cikin dan kankanin lokaci. An dakatar da wasa tsakanin Manchester City da Everton ne sakamakon barkewar cutar korona a kungiyar City, bayan kungiyar ta bayyana cewa wasu mutane zasu iya kanuwa da cutar sannan kuma sauran yan wasan su da ma'aikata suna cikin hadarin kamuwa da annobar bakidaya. Hukumar gasar ta Premier League ta gamsu da bayanan City inda ta dakatar da wasan cikin gaggawa musamman duba da yadda masoya 2000 zasu shiga filin domin kallon wasan. Yayin da ita kuma kungiyar Everton bata ji dadin dakatar da wasan ba inda take cewa yan wa...
Dan wasan Manchester City, Ruben Dias yayi kuskuren zira kwallo a ragar kungiyar tashi yayin da City ta kara barar da maki a gasar Premier League

Dan wasan Manchester City, Ruben Dias yayi kuskuren zira kwallo a ragar kungiyar tashi yayin da City ta kara barar da maki a gasar Premier League

Wasanni
Manchester City ta kara barar da maki bayan ta tashi wasa daci 1-1 tsakanin tada kungiyar West Brom, yayin da hakan yasa burin ta na fafatawa wurin lashe kofin gasar Premier League ya kara ja baya. Tawagar Pep Guardiola ta fara jagorancin wasan ne ta hannun Gundogan wanda yayi nasarar ci mata kwallo guda, amma kungiyar West Brom ta rama kwallon tun kafin aje hutun rabin lokaci ta hannun dan wasan City Rubben Dias wanda yayi kusluren zira kwallo a gidan shi. Kungiyar Manchester tayi kokarin kara zira wata kwallon bayan an dawo daga hutun rabin lokaci, amma golan West Brom ya hanata bayan daya yi nasarar cire kwallon nesa da De Bruyne ya buga da kuma kwallayen da Gundogan da Sterling suka buga da kai ana daf da tashi wasa. A karshe dai sakamakon wasan yasa yanzu Manchester City ta k...
Manchester City 2-0 Fulham: Yayin da Pep Guardiola ya buga wasa ba tare daya shigo da wani dan wasa daga benci ba karo na farko

Manchester City 2-0 Fulham: Yayin da Pep Guardiola ya buga wasa ba tare daya shigo da wani dan wasa daga benci ba karo na farko

Wasanni
Kungiyar Manchester City tayi nasarar lallasa Fulham 2-0 tun kafin aje hutun rabin lokaci ta hannun Sterling da kuma tauraron dan wasan ta na tsakiya Kevin De Bruyne wanda yaci penariti. Kuma a karo na farko kenan da manajan kungiyar City, Pep Guardiola ya buga wasa ba tare daya shigo da wani dan wasa daga benci ba a wasanni 416 daya jagoranci Barcelona, Munich da kuma Manchester City a matsayin shi na koci. Sannan karo na farko kenan da itama kungiyar Manchester City ta buga wasa ba tare data shigo da wani dan wasa daga benci ba tun shekara ta 2005, a wasan da suka raba maki da Charlton Athletic bayan sun tashi daci 2-2.
Tottenham ta haye saman teburin Premier  League bayan tawa Manchester City 2-0:Bidiyon maimaicin Kwallayen

Tottenham ta haye saman teburin Premier League bayan tawa Manchester City 2-0:Bidiyon maimaicin Kwallayen

Wasanni
A Wasannin Premier League da aka buga jiya, kungiyar Tottenham ta wa Manchester City 2-0 inda Son da Giovani suka ci mata kwallayen.   Wannan nasara ta bata dama ta ci gaba da zama a saman teburin gasar da maki 20, saidai za'a jitlra wasan Liverpool da Leicester City na yau dan ganin ko Tottenham din zata ci gaba da zama a saman Teburin?   Harry Kane ne ya bayar da taimako aka ci duka kwallayen 2. Inda kuma ya zama dan kwallon gasar Premier League da ya fi kowane yawan bayar da taimako a ci kwallo a kakar wasan bana. Inda ya bayar da taimako aka ci wasanni 9.   Bayan wasan, Kocin Tottenham,  Jose Mourinho ya bayyana cewa zai je gida yayi bacci cikin kwanciyar hankali.   Kali maimaicin kwallayen da Tottenham din ta ci.   https://twitter...