fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Tag: Nigeria covid19

Najeriya tayi Nasarar kwashe mutum 56 daga kasar Pakinstan

Najeriya tayi Nasarar kwashe mutum 56 daga kasar Pakinstan

Kiwon Lafiya
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta kaso 'yan kasar kusan su kimanin 56 daga Islamabad a kasar Pakistani zuwa Najeriya. Ministan harkokin waje Mista Geoffrey Onyeama ne ya bayyana hakan a wani sako da ya wallafa ta cikin shafinsa dake kafar sadarwa a ranar Juma'a. Onyeama ya sanar da cewa 'yan Najeriyan da suka dawo daga kasar sun isa bababan birnin tarayya Abuja. Haka zalika ana saran a kalla 'yan Najeriya mutum 300 ne zasu dawo gida Najeriya a gobe Asabar daga kasar Dubai wanda ake sa ran saukar su da misalin karfe 3:55 na dare.
An samu karin mutum 501 wanda suka harbu da cutar coronavirus/covid-19 inda jihar kano ta samu 45 jihar kaduna keda 27

An samu karin mutum 501 wanda suka harbu da cutar coronavirus/covid-19 inda jihar kano ta samu 45 jihar kaduna keda 27

Kiwon Lafiya
Cibiyar dakile yaduwar. Cututtuka wato NCDC ta fidda sanarwar Kara samun mutum 501 wanda suka kamu da cutar coronavirus. Sanarwar hakan na kunshe ta cikin sarawar da cibiyar ta wallafa a shafinta dake kafar sadarwa. A jaddawalin jahohin da cibiyar ta sanar wanda aka samu karin sun hada da jihar legas 195 sai Abuja 50 kano 45 sai jihar kaduna 27. Lagos-195 FCT-50 Kano-42 Kaduna-27 Edo-26 Oyo-22 Imo-21 Gombe-17 Benue-12 Enugu-12 Delta-11 Anambra-11 Ebonyi-10 Nasarawa-9 Ogun-9 Bauchi-8 Kebbi-4 Akwa Ibom-3 Jigawa-3 Katsina-3 Yobe-2 Borno-2 Kwara-1 Ondo-1. https://twitter.com/NCDCgov/status/1271936083819933703?s=20 Ya zuwa yanzu an sallami adadin mutum 5101 baya ga haka wadanda suka kamu da cutar sun kai  15682.
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta bayyana samun karin mutum 409 wanda suka harbu da cutar Coronavirus

Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta bayyana samun karin mutum 409 wanda suka harbu da cutar Coronavirus

Kiwon Lafiya
Cibiyar yaki daya duwar cututtuka ta kasa ta sake fidda sanarwar Kara samun mutum  409 wadanda suka harbu da cutar coronavirus. Cibiyar ta sanar da haka ne ta shafinta dake kafar sada zumunta, inda ta bayyana jerin jahohin da aka samu karin masu dauke da cutar a kasar baki daya. Jahohin dai sun hada da: Lagos-201 FCT- 85 Delta- 22 Edo- 16 Nasarawa- 14 Borno- 14 Kaduna- 14 Bauchi-10 Rivers-9 Enugu- 5 Kano- 5 Ogun- 4 Ondo- 4 Bayelsa- 2 Kebbi- 2 Plateau- 2. https://twitter.com/NCDCgov/status/1270851442321108998?s=20 A rahotan da hukumar ta fitar ta bayyana cewa yanzu an samu adadin mutum 13,873, baya ga haka an salami mutum 4,351.haka zalika mutum 382 sun mutu.  
Bayan samun karin mutum 389 ya zuwa yanzu  adadin masu cutar coronavirus sun zarta dubu goma sha biyu a Najeriya

Bayan samun karin mutum 389 ya zuwa yanzu adadin masu cutar coronavirus sun zarta dubu goma sha biyu a Najeriya

Kiwon Lafiya
Cibiyar dakile yaduwar cututuka ta NCDC ta fitar da sanarwar cewa an samu Karin mutum 389 masu dauke da cutar coronavirus a Najeriya. Cibiyar da fitar da wannan sanarwar ne a shafinta dake kafar sada zumunci a ranar Asabar. Haka zalika cibiyar ta bayyana jahohin da aka samu karin masu dauke da cutar da suka hada da. Lagos-66 FCT-50 Delta-32 Oyo-31 Borno-26 Rivers-24 Edo-23 Ebonyi-23 Anambra-17 Gombe-17 Nasarawa-14 Imo-12 Kano-12 Sokoto-12 Jigawa-8 Ogun-7 Bauchi-5 Kebbi-2 Kaduna-2 Katsina-2 Ondo-2 Abia-1 Niger-1 .   https://twitter.com/NCDCgov/status/1269398252891320322?s=20 Ya zuwa yanzu adadin masu dauke da cutar ya kai 12233, baya ga haka an sallami akalla mutum 3826.  
Masu Cutar coronavirus a Najeriya sun kai adadin mutum 11,844  bayan samun karin mutum 328

Masu Cutar coronavirus a Najeriya sun kai adadin mutum 11,844 bayan samun karin mutum 328

Kiwon Lafiya
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta fidda sanarwar sake samun Karin mutum 328 wanda suka harbu da cutar covid-19 a fadin kasar. Hukumar ta fidda sanarwar ne a shafinta a ranar juma'a. Inda ta bayyana adadin jahohin da aka samu karin masu cutar da suka hada da: Lagos-121 FCT-70 Bauchi-25 Rivers-18 Oyo-16 Kaduna-15 Gombe-14 Edo-13 Ogun-13 Jigawa-8 Enugu-6 Kano-5 Osun-2 Ondo-2.   https://twitter.com/NCDCgov/status/1269036894194671617?s=20   Baya ga haka an sallami mutum 3696 wanda suka warke garau daga cutar baya ga haka an samu mutuwar mutum 333.
An samu karin mutum 350 wanda suka harbu da cutar coronavirus a Najeriya Borno 26 jihar kaduna 23

An samu karin mutum 350 wanda suka harbu da cutar coronavirus a Najeriya Borno 26 jihar kaduna 23

Kiwon Lafiya
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta Najeriya ta fitar da sanarwar kara samun mutum 350 wanad suka harbu da cuta mai sarke numfashi wato coronavirus.   Cibiyar ce ta fitar da sanarwar haka ta cikin shafin hukumar dake zauran sada zumunta.   An samu karin ne a jahohi Lagos-102 Ogun-34 FCT-29 Borno-26 Kaduna-23 Rivers-21 Ebonyi-17 Kwara -16 Katsina-14 Edo-10 Delta-10 Kano-10 Bauchi-10 Bayelsa-9 Imo-8 Plateau-4 Ondo-3 Nasarawa-2 Gombe-1 Oyo-1. Yazuwa yanzu adadin masu cutar ya Kai 11516, inda kuma aka sallami 3535.  
An samu karin mutum 553 wanda suka harbu da cutar coronavirus a Najeriya

An samu karin mutum 553 wanda suka harbu da cutar coronavirus a Najeriya

Kiwon Lafiya
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta Najeriya ta fidda sanarwar Kara samun adadin mutum 553 Wanda suka kamu da cutar covid-19. Sanarwar hakan tazo ne ta cikin shafin cibiyar inda ta wallafa sabbin rahotanni kan karuwar masu cutar a fadin kasar baki daya.   Jihar legas ce ke kangaba inda tasamu karin adadin mutum 378 sai babban burnin tarayya ya samu karin mutum 53. Kamar yadda jaddawalin jahohin suka nuna. Lagos-378 FCT-52 Delta-23 Edo-22 Rivers-14 Ogun-13 Kaduna-12 Kano-9 Borno-7 Katsina-6 Jigawa-5 Oyo-5 Yobe-3 Plateau-3 Osun-1. https://twitter.com/NCDCgov/status/1266865950021861385?s=20 Ya zuwa yanzu an sallami adadin mutum 2856 baya ga haka an samu adadin mutum 9855 masu dauke da cutar inda kuma mutum 273 suka mutu.    
Covid-19: ‘Yan asalin kasar Chaina dake zaune a Najeriya kimanin mutum 325 sunyi kaura daga Najeriya

Covid-19: ‘Yan asalin kasar Chaina dake zaune a Najeriya kimanin mutum 325 sunyi kaura daga Najeriya

Kiwon Lafiya
A kalla 'yan kasar chains 325 ne aka kwashe su daga Najeriya a cikin wani jirgin sama inda jirgin ya nufi Shanghai dake kasar chaina. Hakan na zuwa ne a sakamakon  bullar cutar Coronavirus a kasar.   Kasar China ta ebe 'yan kasarta 325 daga Najeriya ta hanyar jirgin sama na Air Peace wanda aka shirya zai tashi da misalin karfe 10:05 na daren ranar Alhamis.   Haka zalika itama kasar Najeriya ta kwashe 'yan kasarta daga wasu kasashe dake da makwabtaka da kasar.   Tun bayan bullar cutar coronavirus kasashe dadama suka fara kwashe al'ummomin su daga kasar wanda suka hada da Kasashe kamar Faransa, Amurka, Ingila, wadanda suka kwashe al'ummomin su tun farkon bullar cutar zuwa kasar Najeriya.   Ya zuwa yanzu Najeriya nada akalla mutum 8,000 dake fama da...