fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Tag: OPC

Mu fa ba da Hausawa muke yi ba, da Fulani muke, Ku Abokan mu ne>>OPC kan korar Yarbawa da Kungiyar matasan Arewa ta yi

Mu fa ba da Hausawa muke yi ba, da Fulani muke, Ku Abokan mu ne>>OPC kan korar Yarbawa da Kungiyar matasan Arewa ta yi

Siyasa
Kungiyar OPC ta mayar da Martani kan Korar Yarbawa da kungiyar Matasan Arewa ta yi indatace ta basu Awanni 72 su bar yankin.   Korar ta matasan Arewa ta biyo bayan umarnin me ikirarin kare yankin Yarbawa, Sunday Igboho inda ya nemi duk wani Bayerabe ya koma gida zasu kafa kasarsu ta Oduduwa.   Saidai a martanin kungiyar OPC ta yankin Yarbawa, tace abinda ya kamata Hausawa su gane shine, Fulanine matsalar Najeriya.  Kakakin OPC, Adesina Akinpelu ne ya bayyana haka a wata sanarwa ga manema labarai.   Yace, Fulani ko da a Arewa basa barin Hausawa zaman Lafiya kuma sun yi kaka gida a al'amura da dama. Yace su ba abokan gabar Hausawa bane, duk da suna son kafa kasarsu amma hakan ba yana nufin zasu daina hulda da kowa bane dan babu wanda zai iya rayuwa shi kadai....
An kaimu bango, idan ba’a dauki mataki ba, Yaki zai iya barkewa a kasarnan>>Shugaban OPC

An kaimu bango, idan ba’a dauki mataki ba, Yaki zai iya barkewa a kasarnan>>Shugaban OPC

Tsaro
Basaraken yarbawa kuma shugaban kungiyar OPC, Iba Gani Adams ya bayyana cewa gwamnatin tarayya tana kaisu Bango.   Yace shi da duk wasu kungiyoyi dake son tallafawa akan matsalar tsaro ana kaisu bango duk da kokarin da suke. Yace gwamnatin na kashe wa kungiyoi irinsu kwarin gwiwa.   Yace idan gwamnati bata dauki matakan gyara ba, kasarnan zata iya fadawa yakin basasa.  Yayi Magana Musamman akan 'yan Kungiyar OPC da 'yansandan jihar Oyo suka kama saboda sun kama wani da ake zargi da laifi a Ibarapa, duk da dai an sakesu daga baya.   Ya bayyana cewa wasu bakine suka shiga jihohin Yarbawa suke tayar musu da hankula amma ya sha Alwashin cewa dolene su tashi tsaye su kare kansu. I am deeply concerned with the issue of insecurity in the country. It is gett...
Bama Bukatar Amincewar kowa kamin mu kama masu Laifi>>OPC kan kama Fulani

Bama Bukatar Amincewar kowa kamin mu kama masu Laifi>>OPC kan kama Fulani

Tsaro
Kungiyar OPC reshen jihar Oyo, ta bakin shugabanta, Rotimi Olumo ta bayyana cewa, ta bayyana cewa bata bukatar amincewar kowa ko kuma Umarni daga kowa kamin ta kama masu laifi.   Ya bayyana hakane a ganawarsa da BBC Yoruba inda yake shin Iskilu Wakili da yake abinda ya ga dama a Daji, Umarnin wa ya nema?   Yace mutanen da ake kaiwa hare-hare babu abinda suka sani in banda Noma, dan haka hanasu Noma kamar kwace mus aikin yin su ne da zai jefasu matsalar matsin Rayuwa. They are asking us who gave us the approval to enter the bush; who did Wakili receive approval from before going to settle in the bush? He turned himself to a criminal in the bush. “For about two months now or even more, only someone who is not in Oyo state or Southwest Nigeria can say he doesn'...
OPC sun kona wata mata da ranta yayin da suka je kama wani Bafulatani

OPC sun kona wata mata da ranta yayin da suka je kama wani Bafulatani

Tsaro
'Yan kungiyar kare muradin yarbawa na OPC sun kone gidan Iskilu Wakili wani tsohon Bafulatani dan shekaru  70 da suke zargin shine ke kitsa hare-haren da ake kai wa a yankin.   Sun kone gidanne tare da wata mata a ciki wadda ba'a tantance ko wacece ba, kamar yanda kakakin 'yansandan jihar Oyo, Fadeyi Olugbenga ya bayyana.   Dalilin haka 'yansanda sun kama 3 daga cikin 'yan OPC din. Yace saboda rashin lafiya a an garzaya da Iskilu Asibiti yayin da akewa wasu 2 da aka kama tare dashi Tambayoyi.   The Oyo State Police Command would like to inform the general public that at about 0900 hrs of date (7th March 2021), information was received that a group of persons, (later found out to be members of the Odua Peoples Congress- OPC), had invaded Kajola community in ...