fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Tag: Oyo

OPC sun kona wata mata da ranta yayin da suka je kama wani Bafulatani

OPC sun kona wata mata da ranta yayin da suka je kama wani Bafulatani

Tsaro
'Yan kungiyar kare muradin yarbawa na OPC sun kone gidan Iskilu Wakili wani tsohon Bafulatani dan shekaru  70 da suke zargin shine ke kitsa hare-haren da ake kai wa a yankin.   Sun kone gidanne tare da wata mata a ciki wadda ba'a tantance ko wacece ba, kamar yanda kakakin 'yansandan jihar Oyo, Fadeyi Olugbenga ya bayyana.   Dalilin haka 'yansanda sun kama 3 daga cikin 'yan OPC din. Yace saboda rashin lafiya a an garzaya da Iskilu Asibiti yayin da akewa wasu 2 da aka kama tare dashi Tambayoyi.   The Oyo State Police Command would like to inform the general public that at about 0900 hrs of date (7th March 2021), information was received that a group of persons, (later found out to be members of the Odua Peoples Congress- OPC), had invaded Kajola community in ...
Gwamna Makinde zai sake bude Kasuwar Shasha inda aka yi rikicin Hausawa da Yarbawa

Gwamna Makinde zai sake bude Kasuwar Shasha inda aka yi rikicin Hausawa da Yarbawa

Siyasa
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde zai sake bude Kasuwar Shasha inda aka yi Rikicin Yarbawa da Hausawa.   Yace za'a bude Kasuwar ne dan tabbatar da zaman Lafiya tsakanin Hausawa da Yarbawan. Ya sha Alwashin baiwa wanda rikin ya shafa tallafi.   Makonni 2 da suka gabata ne aka kulle kasuwar saboda Rikicin amma yanzu gwamnan ya bada umarnin Budeta. Gwamnan ya bada wannan umarnine yayin ganawa da Wakilai Hausawa da Yarbawan.   While addressing the Hausa-Fulani, he said, “Considering the economic situation and the peculiarities we have with us, we will immediately reopen the Shasha market. They will bring bulldozer to the market today (Tuesday).” “When my brother governors visited Seriki Shasha palace, while we were working around, I realised that both the peop...
Bayan Biyan Diyya, dole a hukunta wanda suka kashe Hausawa a Oyo, Kuma Gwamnonin Yarbawa ne suka tunzura fadan>>Kakakin Majalisa

Bayan Biyan Diyya, dole a hukunta wanda suka kashe Hausawa a Oyo, Kuma Gwamnonin Yarbawa ne suka tunzura fadan>>Kakakin Majalisa

Siyasa
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Sanata Ahmad Lawan, ya ce dole ne sai an hukunta waɗanda suka kashe mutane yayin rikicin baya bayan nan da aka samu tsakanin Hausawa da Yarbawa a jihar Oyo, da ke kudu maso yammacin Najeriya. Yayin wata hira da BBC Ahmad Lawan ya ce baya ga biyan diyyar rayukan da aka yi asara da gwamnatin jihar ta lashi takobin yi, kamata ya yi a gudanar da bincike don gano waɗanda suka haifar da tashin hankalin a kuma gurfanar da su a gaban kotu, domin su girbi abin da suka shuka. "Abin da ya faru a Oyo da kuma wasu jihohin kudancin Najeriya an samu rashin shugabanci, ba zan ce na gwamnoni kaɗai ba, amma dai su suke da muhimmin haƙƙi na kare mutane, kuma irin kalaman da wasu daga cikinsu suka rika yi sun haifar da tunzura al'ummar waɗannan jihohi, ...
Rikicin Sasa: Na tafka Asarar Fiye da Miliyan 20, bazan koma ba>>Shugaban Kasuwar

Rikicin Sasa: Na tafka Asarar Fiye da Miliyan 20, bazan koma ba>>Shugaban Kasuwar

Tsaro
Shugaban 'yan kasuwar Sasa, dake Akinyele a Jihar Oyo, Alhaji  Usman Nyako ya bayyana cewa ya tavka Asarar Sama Da Miliyan 20 dan haka ba zai koma Kasuwar ba.   Rikicin wanda ya fara a Ranar Alhamis data gabata ya kai ga Asarar Dukiya da rayuka.   Ya bayyana cewa a ranar da lamarin ya faru yayi cinikin kusan Miliyan 10 amma duka da kayansa da shagonsa da mota da gida duk an kona, yace koda lamura sun dawo daidai ba zai kara Komawa kasuwar ba.   Ya godewa Gwamna Ganduje da rabama mutane kusan 200 100,000 kowannensu.   "I am not going back to that place again. Many people were killed in my presence. I lost my house, money, and even cars and trucks. As the chairman, I can only blame the crisis on the insincerity of some of our people."
Gwamnoni sun ce za su sake gina kasuwar Sasa

Gwamnoni sun ce za su sake gina kasuwar Sasa

Siyasa
Kungiyar gwamnonin Najeriya ta ce za ta ba da gudunmuwa wajen sake gina kasuwar Sasa ta birnin Ibadan da aka kona a rikicin da aka yi tsakanin Yarabawa da Hausawa a karshen makon jiya. Gwmnan jihar Kebbi wanda ya jagoranci tawagar wasu gwamnonin arewa hudu zuwa jihar Oyo ne ya bayyana haka a lokacin da yake bayani a fadar Sarkin Hausawan Sasa Malam Haruna Mai Yasin. Gwamna Bagudu ya ce a yanzu haka sun kai wa mutanen da lamarin ya shafa gudunmuwa, sai dai bai yi karin bayani kan gudunmuwar ba. Gwamnonin na jihohin Arewacin Najeriya sun kai ziyara a jihohin kudu maso yammacin kasar ne a kokarin wanzar da zaman lafiya bayan fadan da ya barke a tsakanin Hausawa da Yarbawa a makon jiya. Gwamnonin sun hada da na Kano, Abdullahi Umar Ganduje da Neja, Abubakar Sani Bello da Kebb iAtik...
Majalisa ta nemi Shugaban ‘yansandan Najeriya ya gaggauta yin Bincke kan Rikicin Hausawa da Yarbawa a Sasa

Majalisa ta nemi Shugaban ‘yansandan Najeriya ya gaggauta yin Bincke kan Rikicin Hausawa da Yarbawa a Sasa

Tsaro
Majalisar Wakilai ta nemi Shugaba 'yansandan Najeriya, IGP Muhammad Adamu da ya gunadanar da Bincike cikin hanzari kan rikicin Sasa, Akiyele jihar Oyo.   Majalisar ta bayar da wannan Umarnine a jiya, Litinin   Kakakin majalisar, Femi Gbajabiamila ne ya bayyana haka a zaman majalisar inda yace majalisar na aikewa iyalai da gwamnatin jihar Oyo ta'aziyyar wanda suka rasu.   Sannan yayi Alkawarin amfaninda damar majalisar wajan ganin cewa irin hakan bata sake aukuwa ba na gaba.   “Last week, I spoke about the rising spate of insecurity and conflict across the country. Shortly after, and throughout the weekend, the warnings about the dangers we face manifested in Ibadan, the Oyo State of Nigeria where an explosion of violence led to citizens’ death an...
Gwamnonin Arewa sun isa Oyo inda suka gana da Gwamna Seyi Makinde

Gwamnonin Arewa sun isa Oyo inda suka gana da Gwamna Seyi Makinde

Uncategorized
Wasu gwamnoni daga Arewa sun je jihar Oyo inda suka gana da Gwamna Seyi Makinde a sirrance.   Ganawar kokari ne na ganin an samar da zaman Lafiya da kwantar da hankula bayan rikin Yarbawa da Hausawa a Sasa dake jihar.   Gwamnonin Zamfara, Bello Matawalle,  Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje,  Naija, Abubakar Bello da Kebbi, Abubakar Bagudu. Channelstv tace zuwa yanzu dai babu cikakken bayanin abinda aka tattauna a zaman.    
Bidiyon yanda aka fara kwaso ‘yan Arewa daga Oyo zuwa gida, bayan da aka kone gidajensu

Bidiyon yanda aka fara kwaso ‘yan Arewa daga Oyo zuwa gida, bayan da aka kone gidajensu

Tsaro
Fadan Hausawa da Yarbawa a Sasa jihar Oyo ya saka mutane cikin tagayyara, Musamman Hausawa inda wasu kayan jikinsu ne kawai suka tsira dashi.   Wani Bidiyo ya bayyana yanda aka rika kona gidajen Hausawan inda wasu Rahotanni ke cewa 5000 ne suka yi gudun Hijira. https://twitter.com/harrisonmbamara/status/1361080068173410305?s=19 https://twitter.com/oil_shaeikh/status/1361272954680664064?s=19 Tuni dai aka kai Motoci aka fara dauko mutane dake son dawowa Arewa. Wasu matasan Arewan irin su dan Jarida, Mubarak Umar da shahararren me amfani da shafin Twitter,  Waspapping da dai sauransu sun bude wata gidauniyar tallafawa wanda wannan lamari ya shafa. Wani Bidiyon kuma ya nuna wasu matasa da ciwuka a jikinsu inda Aka kaisu Asibiti amma suka kasa samun kulawa. htt...
Wajibi ne a dakatar da zubar da jini a Sasa>>Atiku

Wajibi ne a dakatar da zubar da jini a Sasa>>Atiku

Siyasa
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma jigo a jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya, Atiku Abubakar, ya ce "wajibi ne a kawo ƙarshen kashe-kashe" a kasuwar Sasa ta Jihar Oyo. Atiku na wannan batu ne bayan kashe Hausawa aƙalla 10 a kasuwar da ke birnin Ibadan na JIhar Oyo a rikicin ƙabilanci tsakaninsu da Yarabawa a ƙarshen mako. "Garin haihuwa na kowane ɗan Najeriya shi ne Najeriya. Najeriya ce ta haifar da garuruwan ba su ne suka haife ta ba. Kowace jiha a Najeriya wajibi ne ta zama 'yar Najeriya a kodayaushe," a cewarsa. Ya ƙara da cewa "saboda haka dole ne a dakatar da zubar da jini a Sasa da ko'ina". Rahotanni sun ce wani Bayarabe ɗaya ya ransa a rikicin, wanda ya samo asali daga wani ɗan dako Bahaushe da ya zubar da kayan da yake turawa a baro a gaban shagon wata Bayarabiya....
Bidiyo:Wata Shaida tace bama bahaushene ya tada Rikicin Oyo ba

Bidiyo:Wata Shaida tace bama bahaushene ya tada Rikicin Oyo ba

Uncategorized
Bidiyon wata mata da ta yi ikirarin cewa ita shaida ce a rikicin Kabilanci da ya barke a Shasha dake Akinyele jihar Oyo ya watsu sosai.   Ta yi ikirarin cewa ba Bahaushene ya tada rikicin ba. Tace wani dan kasar Nijar ne ya zubar da Tumatur a gaban shagon wata Bayerabiya.   Sai Bayerabiyar tace sai ya kwashe ya kuma wanke mata gaban shago, Shine yace shi bai san inda zai samo Ruwan da zai wanke mata ba. A nan ne wani Bayerabe ya ashiga maganar inda har takaiga ya mari Dan kasar Nijar din, tace shine dan kasar Nijar din ya rama. Ta kara da cewa bayan marin shine Bayeraben ya fadi kasa.   An garzaya dashi Asibiti, Inda acan Likitoci suka tabbatar da cewa ya mutu. Tace shine wani ya wallafa a kafar sada zumunta, aka fara kashe-kashe.   https://youtu...