fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Tag: PDP

A hangena da wuya Najeriya ta kai 2023>>Sakataren PDP

A hangena da wuya Najeriya ta kai 2023>>Sakataren PDP

Siyasa
Mataimakin Sakataren jam'iyyar PDP, Dr. Emmanuel Agbo ya bayyana cewa da wuya Najeriya ta kai shekarar 2023 lura da abubuwan dake faruwa a kasar.   Ya bayyana hakane a hirar da Independent ta yi dashi inda yace fatan Kowane dan Najeriya shine a lallaba a haka akai 2023 dan samun Shugaba na gari.   Yacw ana kashe mutane kuwan kowacw dakika kuka gwamnati bata dauki wani mataki ba. Mind you we may not get to 2023 with the way, things are going. The general prayer of all Nigerians is that since we are running a constitutional government and the only opportunity for change is through the electoral process and that God should continue to hold the tin fabric that is holding the nation till 2023. And in search for that true leader that will now unite us together and pu...
Tafiyar Buhari Landan ta nuna bai damu da ‘yan Najeriya ba>>PDP

Tafiyar Buhari Landan ta nuna bai damu da ‘yan Najeriya ba>>PDP

Siyasa
Babbar Jam`iyyar adawa a Najeriya PDP ta yi zargin cewa tafiyar shugaba Buhari zuwa Ingila don a duba lafiyarsa, alama ce da ke nuna cewa shugaban ƙasar bai damu da halin da ƴan ƙasar ke ciki ba. PDP ta ce ba daidai ba ne, Shugaba Buhari ya sa ƙafa ya fice daga ƙasar a daidai lokacin da likitoci ke yajin aiki saboda rashin biyan haƙƙoƙinsu da ƙarancin kayan aiki ba. Sakataren PDP na ƙasa Sanata Umar Ibrahim Tsauri, ya ce wannan bulaguron na nuna cewa gwamnatin APC ta gaza wajen sauke manyan alƙawurran da ta yi na inganta rayuwar ƴan Nijeriya, ciki har batun kula da lafiyarsu. ''A ƙarƙashin wannan mulki asibitocin Najeriya sun zama kamar wurin zuwa karbar shawara, iyaka kaje a fada maka magani ka je ka siya saboda rashin magungunan a can, ko kwananan nan sai dai...
Jam’iyyar PDP ta lashe zaben gaba dayan kananan hukumomin jihar Sokoto

Jam’iyyar PDP ta lashe zaben gaba dayan kananan hukumomin jihar Sokoto

Siyasa
Jam'iyyar PDP ta lashe gaba dayan zaben kananan hukumomin jihar Sokoto 23 da ya gudana.   Baturen zabe na jihar Sokoto, Alhaji Aliyu Sulaiman ya bayyana haka a sanarwar da ya fitar, Yau, Lahadi.   Ya bayyana cewa, an yi zaben cikin kwanciyar hankali kuma jam'iyyu 10 ne suka shiga aka fafata dasu.   A baya dai, hutudole.com ya ruwaito muku yanda shugaba Buharu yace, kafewar tafkin Chadi ya jefa rayuwar mutane da yawa cikin tagayyara. “I certify that the election was conducted hitch-free and 10 political parties participated in the election.   “The candidates that won have the highest number of valid votes and satisfied the requirements of law. ”They are hereby declared winners and are hereby return elected according law,” he said....
Bafa zaku kai labari ba a zaben 2023>>PDP ta gayawa APC

Bafa zaku kai labari ba a zaben 2023>>PDP ta gayawa APC

Siyasa
Kan maganar cewa sai ta kai shekaru 26 tana mulki da ya fito daga bakin shugabanta, Mai Mala Buni, Jam'iyyar APC ta samu martani daga bakin PDP.   Kakakin PDP, Kola Ologbondiyan ya bayyana cewa wannan rashin tunanine irin na APC amma maganar zahiri itace, 'yan Najeriya sun gasji da mulkinsu.   Yace idan aka bari APC ta wuce shekarar 2023 tana Mulki to Najeriya ba zata kai Labari ba. Ya kara da cewa idan da za'a yi wani dan kwarya-kwaryar zabe to APC ko kaso 20 cikin 100 na kuri'un da za'a kada ba zata samu ba. “In Buni’s whims and thoughtlessness, Nigerians should make themselves ready for another 26 years of anguish, pains, hunger and starvation, insecurity and limitless suffering. This is the height of recklessness, insensitivity and affront to the sensibilit...
Idan tsayar da dan Arewa takarar shugaban kasa a 2023 zai sa  PDP ta yi nasara, ina Goyon bayan hakan>>Gwamna Wike

Idan tsayar da dan Arewa takarar shugaban kasa a 2023 zai sa PDP ta yi nasara, ina Goyon bayan hakan>>Gwamna Wike

Siyasa
Gwamnan jihar Rivers,  Nyesom Wike ya bayyana cewa idan tsayar da dan takarar shugaban kasa daga Arewa zai sa PDP ta yi nasara a zaben shekarar 2023, yana goyon bayan hakan.   Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a BBC Pidgin inda ya kara da cewa dalilin da yasa har yanzu PDP bata bayyana daga inda dan takarar shugaban kasarta zai fito a shekarar 2023 ba, suna ta tsare-tsare ne.   Ya kuma ce ba zai goyi bayan dan takarar shugaban kasa na APC ba ko da kuwa dan jihar Rivers ne. “I am from Southern part of Nigeria. I will be happy if power returns to the South, but if PDP will win the 2023 presidential election by zoning the presidential ticket to the North, I will not be opposed to it”.
PDP na shirin daina tsarin Karba-karba

PDP na shirin daina tsarin Karba-karba

Siyasa
Wani kwamitin tuntuɓa da jam'iyyar adawa ta PDP ta kafa a Najeriya ya bayar da shawarar a duba cancanta maimakon bin tsarin karɓa-karɓa yayin tsayar da ɗan takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2023 mai zuwa. Mambobin kwamitin sun ce duk da cewa wasu na ganin ya kamata a fifita yankunan arewa maso gabas da kudu maso yamma, kowane ɗan Najeriya ya cancanci a ba shi damar yin takara ƙarƙashin tutar jam'iyyar. Gwamnan Jihar Bauchi Bala Mohammed wanda shi ne shugaban kwamitin mai mamba 14, ya bayyana matsayar tasu a jiya Laraba yayin da yake gabatar da rahoto ga shugabanni a sakatariyar jam'iyyar ta ƙasa da ke Abuja. An kafa kwamitin ne domin gano dalilin da ya sa jam'iyyar ta yi rashin nasara a babban zaɓen 2019 da zummar bayar da shawarar yadda za ta sake ɗarewa mulkin Najeriya. Sai Majal...
Bai kamata ana sayar da man fetur sama da Naira 70 ba a Najeriya>>PDP

Bai kamata ana sayar da man fetur sama da Naira 70 ba a Najeriya>>PDP

Siyasa
Jam'iyyar PDP ta bayyana cewa bai kamata ana sayar da man fetur sama da Naira 70 akan kowace Lita a Najeriya.   Kakakin PDP, Kola Ologbondiyan ne ya bayyana haka inda yace duk wani yunkurin kara farashin mai a yanzu, zai kara gurgunta tattalin arzikin kasar ne.   Hukumar dake kula da kayyade farashin Man fetur din, PPPRA ta bayyana yanda za'a fara larin kudin man tsakanin 209 zuwa 212, amma bayan da 'yan Najeriya suka nuna fushinsu, ta janye wannan magana.   With an honest and transparent administration of our national production capacity and potentialities, domestic price of fuel should not exceed N70 per litre”, the opposition stated. National Publicity Secretary, Mr. Kola Ologbondiyan, said any contemplation to increase price would worsen economic con...
Jiga-Jigan APC da PDP ne abokan Gabarku ba ‘yan Najeriya ba>>Shugaban PRP ya gayawa Boko Haram da ‘yan Bindiga

Jiga-Jigan APC da PDP ne abokan Gabarku ba ‘yan Najeriya ba>>Shugaban PRP ya gayawa Boko Haram da ‘yan Bindiga

Tsaro
Shugaban Jam'iyyar PRP, Malam Falalu Bello ya jawo hankalin 'yan Bindiga da Boko Haram dake kaiwa Fararen hula hare-hare cewa Abokan Gabarsu jiga-jigan APC da na PDP ne.   Ya bayyana cewa abin takaici ne yanda mutanen da wadannan maau tafa kayar baya ke kashewa yawanci Talakwane.   Ya bayyana cewa manyan 'yan Siyasa a Najeriya na ci gaba da yiwa Talakawa Wayau suna yaudararsu dan haka ya kamata a kwace ikonsu ta hanyar zabe.   "The victims of the Boko Haram in the North-East, banditry in North-West and North-Central and the tribal killings in South-West and South-East are preponderantly the 'talaka'; the poor Nigerians that are being continuously manipulated by the rich to continuously rule and dominate them. "Both the killers and victims need to realise...
Mune kadai Zabin da ya ragewa ‘yan Najeriya a 2023>>PDP

Mune kadai Zabin da ya ragewa ‘yan Najeriya a 2023>>PDP

Siyasa
Jam'iyyar PDP ta bayyana cewa sune kawai zabin da ya ragewa 'yan Najeriya a zaben shekarar 2023 me zuwa.   Kakakin PDP, Kola Ologbondiyan ya bayyana cewa kalubalen tsaro na 'yan Bindiga da satar mutane dan kudin fansa da sauransu alamace dake nuna cewa 'yan Najeriya na bukatar a cecesu.   Yace jam'iyyar su ta shirya tsaf dan karbar mulki a shekarar 2023.   He said: “Our party is the hope of Nigerians as we speak today. The acts of terrorism, banditry and kidnapping have subsumed our nation. “It shows clearly that Nigerians are thinking of who will rescue our nation.  
APC basu da tausayin Talaka>>Sule Lamido

APC basu da tausayin Talaka>>Sule Lamido

Siyasa
Tsohon Gwamnan Jigawa, Sule Lamido ya bayyana cewa jam'iyyar APC basu da tausai ko kadan.   Yace APC basu da wata Alkibla ko kuma shirin yiwa 'yan Najeriya aiki, inda yace yawancin ayyukan da gwamnatin APC ke yi tsarin PDP ne.   Yace APC kawai Burinsu shine su kwace mulki daga hannun PDP shiyasa ga mulkin nan sun samu amma ya zamar musu Alaqaqai. Ya bayyana hakane a jihar Rivers yayin wata Ziyara da ya kai wajan kaddamar da wani aiki.   “When APC came on board, they had no programme. They had no plan; the only agenda they had was to flush out PDP from government because we were performing; because we were organised, because we were committed, because we are compassionate and very humane,” he said. “They (APC) can’t think. They have no vision, they have n...