fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Tag: Robert Lewandowski

Robert Lewandowki yaci kwallaye uku inda Bayern Munich ta lallasa Stuttgart daci 4-0 da yan wasa goma

Robert Lewandowki yaci kwallaye uku inda Bayern Munich ta lallasa Stuttgart daci 4-0 da yan wasa goma

Wasanni
Kungiyar zakarun kasar Jamus, ta Bayern Munich ta cigaba da jagoranci da maki hudu a saman teburin gasar Bundesliga bayan ta doke Stuttgart daci 4-0. Robert Lewandowski ne yayi nasarar cin kwallaye uku a wasan yayin da shima Gnabry yaci guda duk da cewa an baiwa Alphonso Davies jan kati yayin da aka fara wasan. Sakamakon wasan yasa yanzu makin Bayern Munich ya kai 61 a wasanni 26 yayin Ita Leipzig ta biyu keda maki 57, kuma zasu kara tsakanin su nan da 3 ga watan afrilu kafin aje hutun wasannin kasashe. Bayern Munich 4-0 Stuttgart: Robert Lewandowski bags first half hat trick to retain Hans Dieter-Flick's side's Bundesliga lead German champions and leaders Bayern Munich retained their four-point cushion at the top of the Bundesliga with a 4-0 home rout of VfB St...
Lewandowski ya zamo dan wasa na biyu mafi yawan kwallaye a gasar Bundesliga bayan ya taimakawa Munich ta doke Bremen daci 3-1

Lewandowski ya zamo dan wasa na biyu mafi yawan kwallaye a gasar Bundesliga bayan ya taimakawa Munich ta doke Bremen daci 3-1

Wasanni
Robert Lewamdowski yanzu ya zamo dan wasa na biyu mafi yawan kwallaye a tarihin gasar Bundesliga, bayan yaci kwallo guda a wasan su da Werder Bremen ranar sati. Kwallayen dan wasan Poland din yanzu sun kai 32 kenan a wannan kakar bayan yaci kwallo ta uku a wasan suka lallasa Werder Bremen daci 3-1, yayin da Bayern Munich ta cigaba da zama a saman teburin gasar Bundesliga. Gabadaya kwallayen Lewandowski sun kai 263 a gasar Bundesliga wanda hakan yasa ya daidaita da Fischer kuma Gerd Mulller ne kadai ya fisu zira masu kwallaye masu yawa a gasar. Lewandowski moves to second in all-time Bundesliga scoring charts with Werder Bremen strike Robert Lewandowski is now the second-highest scorer in Bundesliga history after his latest strike helped Bayern Munich to victory over...
Lewandowski yaci kwallaye uku yayin da Bayern Munich ta lallasa Dortmund daci 4-2

Lewandowski yaci kwallaye uku yayin da Bayern Munich ta lallasa Dortmund daci 4-2

Uncategorized, Wasanni
Kungiyar Dortmund ta tsoratar da Bayern Munich bayan da Erling Haaland ya zira kwallaye biyu a cikin mintina tara kacal a wasan da suka buga a filin Allianz. Amma daga bisani Robert Lewandowski yaci biyu hadda bugun daga kai sai mai tsaron raga kafin Munich ta fara jagoranci ta hannun Leon Goretza karo na farko. A karshe dai ana daf da tashi wasan Lewandowski yaci kwallon shi ta uku yayin da Bayern Munich ta wuce Leipzig ta fara jagoranci da maki biyu a saman teburin gasar Bundesliga. Lewandowski hits hat-trick in Bayern vs Dortmund six-goal thriller Dortmund raced into a 2-0 lead after just nine minutes as Erling Braut Haaland netted twice behind closed doors at the Allianz Arena to shock the club world champions. However Lewandowksi then struck twice, the sec...
Robert Lewandowski ya doke Ronaldo da Messi yayin daya yi nasarar lashe kyautar gwarzon dan wasan shekara

Robert Lewandowski ya doke Ronaldo da Messi yayin daya yi nasarar lashe kyautar gwarzon dan wasan shekara

Wasanni
Mashahurin dan wasan kwallon kafa na kungiyar Bayern Munich, Robert Lewandowski yayi nasarar lashe kyautar gwarzon dan wasan shekara da hukumar wasan kwallon kafa ta FIFA ta bayar, yayin da doke Ronaldo da Messi wurin lashe kyautar. Ta bangaren mata kuwa yar wasan Manchester City ce tayi nasarar lashe kyautar wato Lucy Bronze. Lewandowski ya lashe kyautar ne bayan daya yi nasarar ciwa Munich kwallaye 55 a kakar data gabata kuma ya taimakawa ta lashe kofuna uku wanda suka hada da Bundlealiga, Champions League da kuma DFB Pokal. Dan wasan ya bayyana farin cikin shi bayan ya lashe kyatar inda yake cewa yaji dadi sosai kuma wannan babbar rana ne ce a gare shi da abokan aikin shi dama kungiyar Munich baki daya. Dan wasan ya kara da cewa ba karamin abu bane yin takara da Messi da Ronaldo s...
Lewandowski yayi nasarar cin kwallon shi ta 250 a gasar Bundlesliga yayin da Bayern Munich ta lallasa Wolfsburg 2-1

Lewandowski yayi nasarar cin kwallon shi ta 250 a gasar Bundlesliga yayin da Bayern Munich ta lallasa Wolfsburg 2-1

Wasanni
Kungiyar Bayern Munich tazo daga baya tayi nasarar lallasa Wolfsburg 2-1 a gasar Bundlesliga, yayin da tauraron dan wasan ta Lewandwoski ya taimaka mata da kwallaye biyu wanda hakan yasa yanzu kwallayen shi na gasar suka wuce 250. Wolfsburg ta fara jagorancin wasan ne ta hannun Maximilian Philipp sakamkon kuskuren da Leory Sane yayi, kuma tun kafin aje hutun rabin lolaci Lewandowki ya ramawa kungiyar tashi kwallon wadda ta kasance kwallon shi ta 250 a gasar Bundlesliga. Bayan an dawo daga hutun rabin Robert Lewandowski ya kara ciwa Munich wata kwallon yayin da suka kawo karashen kokarin da Wolfsburg take yi na samun nasara a wannan kakar. A karshe dai sakamakon wasa yasa yanzu Bayern Munich ta kasance ta biyu a saman teburin gasar, bayan da itama kungiyar Bayer Leverkusen tayi nas...
Karanta kaji dalilin daya sa Lewandowski ya cancanci lashe kyautar tauraron dan wasan shekara wanda za’a sanar gobe

Karanta kaji dalilin daya sa Lewandowski ya cancanci lashe kyautar tauraron dan wasan shekara wanda za’a sanar gobe

Wasanni
Robert Lewandowski, Cristiano Ronaldo da Messi zasu fafata wurin lashe kyautar gwarzon dan wasa shekara gobe ranar alhamis wanda za'a sanar a Zurich, yayin da ake sa ran Lewandowski ne zai yi nasarar doke Messi da Ronaldo wurin lashe kyautar. Tauraron dan wasan Bayern Munich din yayi nasarar cin kwallaye 71 tunda aka fara buga kakar 2019/2020, wanda hakan yasa ya kerewa gabadaya yan wasan shahararrun gasar nahiyar turai guda biyar da kwallaye 20 a wasan kwallon kafa. Sannan kuma dan wasan ya taimakawa Munich da kwallaye 15 ta lashe kofin gasar zamarun nahiyar a kakar data gabata, wanda hakan yasa Ronaldo ne kadai ya fishi zira kwallaye masu yawa a kaka guda ta gasar bayan da shi yaci kwallaye 17 a lokacin daya ke Madrid. Ta bangaren gasar Bubdlesliga kuwa dan wasan ya taimakawa Mu...
Ronaldo, Messi da Lewandowski ne yan wasa na karshe da FIFA ta fitar wanda zasu fafata wurin lashe kyautar gwarzon dan wasan shekara

Ronaldo, Messi da Lewandowski ne yan wasa na karshe da FIFA ta fitar wanda zasu fafata wurin lashe kyautar gwarzon dan wasan shekara

Wasanni
Ranar alhamis 17 ga watan disemba za'a sanar da gwarzon dan wasan kwallon kafa na shekara ta 2020, yayin da hukumar wasannin ta FIFA ta fitar da jerin sunayen yan wasa uku na karshe da zasu da zasu lashe kyautar, wato Ronaldo,Messi da Lewandowski. Wannan shine karo na biyar da za'a bayar da kyautar yayin da Ronaldo ya lashe kyautar a shekara ta 2016 da 2017, kafin Modric ya lashe kyautar a shekara ta 2018 sai Messi ya lashe kyautar shekarar data gabata, kuma Ronaldo ne kadai dan wasan da akoda yaushe sunan shi yake kasance a cikin yan wasa na karshe da zasu lashe kyautar. Kasancewar Messi a cikin jerin yan wasan ya dauki hankula sosai duba da yadda Barcelona take shan gwagwarmaya a gasar La Liga wannan kakar. Manajoji uku na karshe da zasu fafata wurin lashe kyautar gwarzon manaja su...
Lewandowski ya kashe kyautar dan wasan bana na

Lewandowski ya kashe kyautar dan wasan bana na

Wasanni
Dan wasan Bayern Munich ɗan kasar Poland Robert Lewandowski ya lashe kyautar gwarzon dan wasa na bana na hukumar kwallon kafar Turai UEFA. Lewandowski mai shekara 32 ya yi nasara a kan Manuel Neuer da suke ƙungiya ɗaya da kuma Kevin de Bruyne na Manchester City wajen lashe kyautar. Lewandowski ya ci ƙwallaye 55 a wasa 47 a kakar bara inda Bayern ta lashe Gasar Zakarun Turai da ta Bundesliga da kuma German Cup. Ya ci ƙwallo 16 fiye da duk wani ɗan wasa a manyan lig-lig biyar na Turai a dukkan gasar da aka yi a kakar 2019-20. Hukumar ta bayar da kyautar mata ga Pernille Harder yar kasar Denmark mai buga ma Chelsea wasa. Dama ta taɓa lashe kyautar shekaru biyu da suka wuce. A jadawalin rukunin gasar zakarun kulob na Turan na bana, an hada Bayern Munich da Atletico Madrid a r...
Lewandowski zaifi Ronaldo kokari nan gaba kadan>>Shugaban Munich

Lewandowski zaifi Ronaldo kokari nan gaba kadan>>Shugaban Munich

Wasanni
Robert Lewandowski ya taimakawa kungiyar Bayern Munich ta lashe kofuna uku a wannan kakar, wanda suka da bundlesliga da DFB Pokal sai kuma babbar gasar nahiyar turai Champions League. Dan wasan mai shekaru 32 yayi nasarar zira kwallaye 55 a wasanni 47 daya buga kuma ya kasance dan wasan daya fi gabadaya yan wasa zira kwallaye masu yawa a wannan kakar. Cristiano Ronaldo, wanda yayi bikin cika shekara ta 35 a watan fabrairu na 2020 yayi nasarar taimakawa Juventus da kwallaye 37 a wannan kakar kuma har suka lashe kofin Serie A. Ronaldo yana dan shekara 27 a lokacin da yayi nasarar cin kwallaye 60 a kakar wasa guda na 2011/2012 a kungiyar Real Madrid. Shugaban Bayern Munich Rummenigge ya kasance tsohon dan wasan kungiyar kuma na uku a cikin jerin sunayen yan wasan Munich da suka fi zir...
Bayer Munich ta kai wasan karshe na gasar Champions League bayan lallasa Lyon da 3-0

Bayer Munich ta kai wasan karshe na gasar Champions League bayan lallasa Lyon da 3-0

Uncategorized
Kungiyar kwallon kafa ta Bayer Munich ta lallasa Lyon da ci 3-0 a wasan da suka yi a daren yau na kusa dana kusa dana karshe na gasar Champions League.   Gnabry ne ya fara jefawa Munich kwallaye 2 kamin tafiya hutun Rabin lokaci inda bayan dawowa, Robert Lewandowski ya jefa kwallo ta 3. Hutudole ya samo muku cewa wannan kwallo da Lewandowski yaci itace ta 15 da yaci a gasar Champions League na bana. Sannan kuma ya ci kwallo a duka wasannin da ya buga na gasar. Kwalaye 2 suka ragewa Lewandowski ya kamo Cristiano Ronaldo a tarihin da ya kafa na cin kwallaye mafiya yawa a gasar Champions League 1, watau 17.