fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Tag: Salihu Tanko Yakasai

Hotuna da Bidiyo: Yanda Rayuwa ta canjawa Tsohon Hadimin Gwamnan Kano da aka kora daga aiki bayan ya fita kasar waje

Hotuna da Bidiyo: Yanda Rayuwa ta canjawa Tsohon Hadimin Gwamnan Kano da aka kora daga aiki bayan ya fita kasar waje

Nishaɗi
Tsohon Hadimin gwamnan Kano,  Salihu Tanko Yakasai da gwamna, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya kora daga aiki bayan sukar gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan.   Bayan da ya soki gwamnatin tarayya kuma har hukumar 'yansandan farin kaya ta DSS ta kamashi, daga baya an sallameshi daga aiki.   Daga nan ne sai ya sanar da ficewa daga Najeriya wanda kafafen yada labarai da yawa suka fassara hakan da komawa kasar waje da zama.   Saidai ya musanta hakan inda yace babu inda ya fadi cewa ya koma kasar wajene da zama, saboda ko da Abuja ya kasa komawa da zama saboda sabon da yayi da Kano, ballantana ma ace ya bar kasar gaba dayanta?   A baya dai ba'a ji wace kasa ce Salihu wanda aka fi sani da Dawisu ya tafi ba, amma a yanzu ya s...
Kana baiwa ‘yan Bindiga gargadi masu rikitarwa>>Tsohon Hadimin da Ganduje ya kora daga aiki ya caccaki shugaba Buhari

Kana baiwa ‘yan Bindiga gargadi masu rikitarwa>>Tsohon Hadimin da Ganduje ya kora daga aiki ya caccaki shugaba Buhari

Siyasa
Tsohon hadimin gwamnan Kano, Salihu Tanko Yakasai da Gwamnan ya kora daga aiki a kwanakin baya saboda sukar gwamnatin shugaba Buhari, ya sake sukar shugaban kasar.   Shugaba Buhari ya baiwa 'yan Bindiga gargadin cewa ba za'a yadda a lalata harkar karatu ba a kasarnan, bayan da suka sace dalibai a Jihar Kaduna.   A martaninsa, Salihu Tanko Yakasai ya bayyana cewa, shugaban a kwanakin da suka gabata, ya baiwa 'yan Bindiga watanni 2 su tuba, gashi kuma yanzu yana basu wani sabon gargadi, yace yana rudar da 'yan bimdigar. Ya kara da cewa da yana da yaro dake karatu a makarantar kwana dake daya daga cikin jihohin, Zai cireshine.   “To be honest, you’re confusing these bandits/terrorists. Last week in Zamfara, you gave them two months notice, today na stern warni...
Hadimin Gwamnan Kano da Ganduje ya kora ya roki Sanata Shehu Sani ya bashi aiki

Hadimin Gwamnan Kano da Ganduje ya kora ya roki Sanata Shehu Sani ya bashi aiki

Siyasa
Salihu Tanko Yalasai, Tsohon Hadimin Gwamnan Kano da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya kora daga aiki saboda sukar gwamnatin shugaba Buhari kan matsalar tsaro ya roki sanata Shehu Sani ya bashi aikin yi.   Salihu wanda DSS suka kama amma daga baya aka sakeshi saboda kira da yayi ga shugaba Buhari yayi Murabus kan matsalar tsaro ya bayyana cewa, Sanata Shehu Sani ya bashi aiki dan su tattauna kan zama a gidan yari.   Saidai Sanata Shehu Sani yace masa ya kwantar Da hankalinsa yana mataki na farko ne.   Salihu yace ashe dai akwai sauran aiki a gabansa.   https://twitter.com/dawisu/status/1367372085203460096?s=19
An hana Hadimin Gwamnan Kano da aka Kama ganin Lauyansa

An hana Hadimin Gwamnan Kano da aka Kama ganin Lauyansa

Siyasa
Tanko Yakasai,  Mahaifi a wajan Salihu Tanko Yakasai da aka fi sani da Dawisu wanda DSS suka kama saboda sukar gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa an hana da nashi ganin Lauya da da iyalansa.   Tanko ya gayawa Punchng cewa lauya da daya daga cikin 'ya'yansa sun je Abuja inda suka nemi ganinsa amma aka hanasu.   Yace suna kira da a barshi ya ga iyalinshi sannan kuma ya gana da lauyansa.   “They were advised to call on Sunday; we are still waiting for an update from the security operatives, who have yet to contact us.   “I appeal to the authorities to grant him (Salihu) access to his lawyer; he is protected by the constitution of the Federal Republic of Nigeria in freedom of expression.”
A lokacin Mulkin Jonathan, Buhari yace yayi Murabus amma ba’a kamashi ba, dan haka a Saki Salihu Tanko Yakasai>>Femi Falana

A lokacin Mulkin Jonathan, Buhari yace yayi Murabus amma ba’a kamashi ba, dan haka a Saki Salihu Tanko Yakasai>>Femi Falana

Siyasa
Babban Lauya kuma me ikirarin kare hakkin bil'adama, Femi Falana ya bayyana cewa a lokacin Mulkin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan Shugaba Buhari yayi kura da cewa shugaban yayi Murabus amma ba'a kamashi ba.   Yace Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da Ministan yada labarai da Al'adu na yanzu, Alhaji Lai Muhammad na daga cikin wanda suka yi irin wancan kiraye-kiraye.   Yace akwai kuma 'yan Majalisa da manyan 'yaj APC da suka yi kiran shugaba Buhari yayi Murabus amma duk ba'a kamasu ba sai Hadimin gwamnan Kano, Salihu Tanko Yakasai?   Yace dan haka suna Kira da cewa a gaggauta sakinsa daga daurin da ake masa ba tare da wani sharadiba.   “On Friday, February 27, 2021, Mr. Salisu Tanko-Yankassai, the Special Adviser on Media to Gover...
Da Duminsa: A Karo na biyu, Gwamna Ganduje ya kori hadimin sa Saboda sukar gwamnatin Buhari

Da Duminsa: A Karo na biyu, Gwamna Ganduje ya kori hadimin sa Saboda sukar gwamnatin Buhari

Siyasa, Uncategorized
Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya kori Hadimansa, Salihu Tanko Yakasai saboda caccakar shugaban kasa, Muhammadu Buhari kan matsalar tsaro.   Kwamishinan yada labaran Jihar, Malam Muhammad Garba ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar inda yace dakatarwar zata fara aiki ne nan take.   Yace Hadimin gwamnan ya kasa banbance ra'ayinsa da kuma aikinsa da yake yi.
DSS sun kama hadimin Gwamna Ganduje, Yakasai, Saboda yace shugaba Buhari yayi Murabus

DSS sun kama hadimin Gwamna Ganduje, Yakasai, Saboda yace shugaba Buhari yayi Murabus

Siyasa
'Yansandan farin kaya na DSS sun kama hadimin gwamnan Kano, Salihu Tanko Yakasai saboda caccakar da yawa gwamnatin shugaba Buhari kan yanda takewa matsalar tsaro rikon Sakainar Kashi.   An kama Salihu ne bayan da caccakar da yayi akan matsalar satar dalibai mata na Zamfara ta yadu sosai a shafukan sada zumunta.   Da farko dai ba'a sanar da maganar kamashin ba, wanda hakan yasa abokai suka hau shafukan sada zumunta suna neman inda yake.   Wani jami'in DSS ya bayyanawa Peoplesgazette cewa an kama Yakasai da yammacin jiya a lokacin da yake kan hanyar dawowa daga Masallaci. Yace amma ba'a sanar da gwamna Ganduje kan lamarin kamen ba. “Alhamdulillah we just confirmed @dawisu is at DSS office,” a Kano government spokesman also said on Twitter Saturday morn...
Hadimin gwamna Ganduje, Yakasai ya caccaki Shugaba Buhari kan rikicin Yarbawa da Hausawa a Oyo

Hadimin gwamna Ganduje, Yakasai ya caccaki Shugaba Buhari kan rikicin Yarbawa da Hausawa a Oyo

Tsaro, Uncategorized
Hadimin gwamnan Jihar Kano, Salihu Tanko Yakasai ya caccaki shugaban kasa, Muhammadu Buhari kan rikicin Hausawa da Yarbawa a Oyo.   A yace rubutun da shugaban kasar yayi a shafukan sada zumunta sun yi kadan su magance matsalar.   Yace ya kamata shugaban kasar ya dauki mataki da gaggawa kamin lokaci ya kure.   A baya dai Gwamnan Kano ya taba dakatar da Salihu Tanko Yakasai saboda sukar Shugaban kasa, Muhammadu Buhari.   Rikicin Hausawa da Yarbawa a Oyo ya dauki hankula sosai inda ya saka fargaba a garin. “@MBuhari your 2 tweets arent enough to end this barbarism,” Yakasai tweeted with his verified Twitter handle @Dawisu on Monday. “Take action, & take action NOW b4 its too late,” he added., Guardian.
Laifin ‘yan Arewa ne da suka yadda har matsalar tsaro ta ta’azzara haka>>Hadimin Gwamnan Kano

Laifin ‘yan Arewa ne da suka yadda har matsalar tsaro ta ta’azzara haka>>Hadimin Gwamnan Kano

Siyasa
Mai ba Gwamna Umar Ganduje shawara na musamman kan harkokin yada labarai, Salihu Tanko Yakasai ya zargi al’ummar Arewa game da matsalar rashin tsaro a Arewa. Dawisu ya yi Allah wadai da lamarin, ya koka kan rashin ba da hadin kai daga wasu ‘yan Arewa, wadanda ya ce sun kasa magana kan kashe-kashe da sace-sacen mutane a arewa. A shafinsa na Twitter, ya rubuta: “Inna Lillahi Wa Inna Ilaihirrajiun! An rasa rayukan mutane marasa laifi 43 ba tare da dalili ba, iyalai 43 da aka jefa cikin duhu, 43 daga manoma waɗanda za su ciyar da ƙasar, sababbi 43 da suka mutu a banza. Jini 43 a hannun waɗanda ya kamata su kiyaye su. “Na zargi arewa kan yadda ta yi hakuri da wannan matakin na rashin tsaro. A lokacin da kowane gida, a kowace Jiha rashin tsaro ya mamaye ta, watakila a lokacin zamu f...