fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Tag: Tallafin Coronavirus/COVID-19

Kaf gwamnonin Najeriya da Abuja, in banda Jihar Rivers na basu kayan tallafin Coronavirus/COVID-19 a rabawa talakawa>>Sadiya Umar Farouk

Kaf gwamnonin Najeriya da Abuja, in banda Jihar Rivers na basu kayan tallafin Coronavirus/COVID-19 a rabawa talakawa>>Sadiya Umar Farouk

Siyasa
Ministar kula da Ibtila'i da Jinkai,  Sadiya Umar Farouk ta jaddada maganarta cewa babu jihar Najeeiya da bata baiwa kayan yallafin Coronavirus/COVID-19 a rabawa talakawa ba.   Ta bayyana hakane yayin data gabata a majalisar Tarayya tana kare kasafin kudinta na shekarar 2020.   Tace basu samu tallafin kudi daga kowace ma'aikata daga ciki ko wajen Najeriya ba, amma dai sun samu kayan tallafi.   Tace sun rabawa duka jihohin Najeriya tallafin Coronavirus/COVID-19 a baiwa talakawa da Abuja in banda jihar Rivers,  tace itama jihar Rivers din a duk sanda ta shirya tana iya zuwa daukar nata kason. “I think he was asking if we have counterpart or external funding apart from the budgetary. “I say no to that. We have not received a penny from any organizati...
A gaggauta raba mana tallafin Coronavirus/COVID-19 mun san duk rumbunan da aka ajiyesu>>Matasan Jihar Naija suka yi gargadi

A gaggauta raba mana tallafin Coronavirus/COVID-19 mun san duk rumbunan da aka ajiyesu>>Matasan Jihar Naija suka yi gargadi

Siyasa
Matasan jihar Naija sun gargadi gwamnatin jihar da ma ta taraya su gaggauta raba musu tallafin Coronavirus/COVID-19 dake ajiye ba tare da bata lokaci ba.   Matasan sun bayyana cewa sun san duk rumbunan da aka ajiye kayan abincin a jihar amma sun zabi bin doka da oda ba kamar yanda ya faru a wasu jihohi ba.   Matasan sun bayyana hakane a wani taron masu ruwa da tsaki da aka yi a babban birnin jihar wanda kuma mataimakin gwamnan, Alhaji Muhammad Ahmad Getso da sarakunan gargajiya suka halarta. WITH the adverse effects of the COVID-19 pandemic biting harder by the day, youths in Niger State have told the state government and Federal Government to take adequate step to equitably share the palliatives meant for them without further delay.   They told the ...
Mun Raba Tan 70,000 Na Abinci Ga Gwamnonin Jihohi>>Ministar Jin Kai

Mun Raba Tan 70,000 Na Abinci Ga Gwamnonin Jihohi>>Ministar Jin Kai

Siyasa
Ministan Harkokin Jin Kai, Sadiya Umar Farooq ta ce ma'aikatar ta raba tan dubu 70,000 na kayan abinci ga gwamnonin jihohi 36 a lokacin kullen COVID-19. Da take zantawa da sashen Hausa na BBC ranar Talata a jihar Zamfara, ministar ta ce ta kuma raba tireloli 145 na shinkafar ga jihohin. “A gare ni na yi aikina. Mun raba kayan abinci ga gwamnonin jihohi kuma ba a tsakiyar dare ba, kowa ya gani. “An raba kimanin tan 70,000 na kayan abinci. Shinkafar da muke samu daga hukumar kwastam an raba ta zuwa jihohi 36, sai wasu hatsi da aka raba wa jihohi 24 kawai, "in ji Ministan. Dangane da dalilan da wasu gwamnonin jihohi suka bayar na cewa ba su raba kayan ba a cikin tsammanin kashi na biyu na COVID-19, ministan ta ce hakan ya rage musu. “Wannan ya rage ga gwamnoni su amsa wannan ta...
Allah Sarki: Na Yafewa duk wanda ya zageni>>Minista Sadiya

Allah Sarki: Na Yafewa duk wanda ya zageni>>Minista Sadiya

Siyasa
Ministar kula da Ibtila'i da Jinkai, Sadiya Umar Farouk ta bayyana cewa ta yafewa duk wanda ya zage ta a baya.   Ta bayyana hakans a yayin da take amsa tambayoyi daga 'yan jarida a Gusau. Sadiya tace tna sane mutane da dama a baya suna zaginta da ma'aikatarta saboda zargi akan rabon tallafin Coronavirus/COVID-19. Tace amma yanzu da suka gane saidai tace Allah ya yafe mana baki daya. Sadiya tacs ta sha fadar cewa tana aikin ta yanda ya kamata kuma bisa doka.   “I am aware many people have made various spurious allegations and accusations against my person and my ministry over the way we distributed Federal Government palliatives to cushion the effect of COVID-19.   “I have always said I am carrying out my duties and responsibilities to the best of my ...
A gaggauta fito da sauran Tallafin Coronavirus/COVID-19 da ya rage a Rabawa mutane>>NLC ga Gwamnati

A gaggauta fito da sauran Tallafin Coronavirus/COVID-19 da ya rage a Rabawa mutane>>NLC ga Gwamnati

Siyasa
Kungiyar kwadago ta gayawa gwamnatin tarayya cewa ta gaggauta fito da tallafin Coronavirus/COVID-19 da yayi saura a rabawa mutane.   A sanarwar data fitar wadda ta samu sa hannun shugabanta, Ayuba Wabba tace tana Allahwadai da wawason da ake yi.   Tace sannan kuma tana Allah wadai da yanda wasu kami'an gwamnati suka boye abincin har ya fara lalacewa. Tace tana kira a binciki irin wadannan jami'an gwamnati a hukuntasu.   Tace domin kiyaye faruwar irin haka nan gaba tana kira ga gwamnatin ta gaggauta fito da sauran Abincin gallafin da ya rage a rabawa mutane.   “It is obvious that the palliative provisions that were procured by government for immediate distribution to the mass of our people at their critical time of need and to assuage the hardship...
Wadannan hotunan tun a watan Mayu ne aka daukesu da muka yi rabon kayan Tallafi Coronavirus/COVID-19>>Jihar Bauchi

Wadannan hotunan tun a watan Mayu ne aka daukesu da muka yi rabon kayan Tallafi Coronavirus/COVID-19>>Jihar Bauchi

Siyasa
Jihar Bauchi ta yi magana akan wasu hotuna dake yawo a shafukan sada zukunta da sunan cewa ta yi fabon kayan Abinci kwanannan yayin da ta ga ana wawushe na sauran jihohi.   Saidai hadimin gwamnan jihar, Ladan Saliju ya bayyana cewa hotunan a watan Mayu ne na shekarar 2020 aka daukesu yayin da ake rabon kayan Abincin.   PALLIATION, THE BAUCH EXAMPLE. These images were shot in May 2020. Our State Palliative Committee led by the Emir of Bauchi Alh Rilwanu Suleiman Adamu has distributed palliative packs to more than100,000 most socially vulnerable Households in the state.I am proud of my Governor.
Bidiyo yanda wani dan kasuwa ya fashe da kuka bayan da matasa suka wawushe rumbun ajiyar kayan kasuwacinsa

Bidiyo yanda wani dan kasuwa ya fashe da kuka bayan da matasa suka wawushe rumbun ajiyar kayan kasuwacinsa

Siyasa
'Yan kasuwa a rukunin gidaje a Eriba, Karamar hukumar Egor dake jihar Edo sun shiga tasku bayan da mutanen gari suka dakawa dakunan ajiyar kayayyakinsu wawa.   A wajan da matasan suka je dibar kayan tallafin Coronavirus/COVID-19 da aka boye akwai rumbunan 'yan kasuwa masu zaman kansu. Bayan matasan sun gama kwashe na gwamnati sai kuma suka koma kan na 'yan kasuwar suma suka daka musu wawa.   Wani dan kasuwar ya bayyana cewa sun kwashe min kayana gaba daya, bansan me zan yi ba  
Kayan Abinci da Magunguna da kuka wawushe na da guba kuma duk wanda yaci zai iya Mutuwa>>Jihar Kaduna ta yi gargadi

Kayan Abinci da Magunguna da kuka wawushe na da guba kuma duk wanda yaci zai iya Mutuwa>>Jihar Kaduna ta yi gargadi

Siyasa
Gwamnatin jihar Kaduna ta yi gargadin cewa duk wanda suka waushe abinci a Kakuri da Nariya su kiyaye dan abincin da magungunan da suka wawushe na da matsala.   Kwamishinan harkokin cikin gida, Samuel Aruwan ne ya bayyana haka inda yace rumbun magunguna da aka fasa na hukumar kula da abinci da magunguna na ta kasa, NAFDAC tace magungunan na da illa kuma duk wanda yayi amfani dasu na iya shiga hadatin kamuwa da mummunan rashin Lafiya ko ma mutuwa.   Yace hakanan kayan Abincin da aka wawushe suma akwai wanda aka sakawa kemikal na hana abincin lalacewa.   Yace dan haka mutane su yi hankali da inda suke sayen abincin da zasu ci sannan kuma idan sun san inda wanda suka wawushe abincin suka kaishi su yi magana.   “Persons who consume such drugs are at g...
Bayan Wawason kayan Coronavirus/COVID-19 a Wasu Jihohi, Ministar Abuja na ta nanata sanarwar cewa su dai basu boye kayan tallafin ba

Bayan Wawason kayan Coronavirus/COVID-19 a Wasu Jihohi, Ministar Abuja na ta nanata sanarwar cewa su dai basu boye kayan tallafin ba

Siyasa
Karamar Ministar babban birnin tarayya, Abuja, Hajiya Dr. Ramatu Tijjani Aliyu ta bayyana cewa su dai a Abuja basu boye kayan tallafin Coronavirus/COVID-19 ba.   Ta bayyana cewa sun rabar da kayan Tallafin inda na wanda zaa baiwa mutanen da Ambaliyar ruwa ya rutsa da sune kawai ya rage kuma an aika jami n tsaro dan su kula dashi.   Dan ta kara tabbatar da cewa abinda take fada gaskiyane, ta saka hotunan yanda ta yi tlrabon kayan abincin. https://twitter.com/DrRamatuAliyu/status/1320356643616575489?s=19 I can assure residents of the Capital territory that there are no hoarded palliative items in various stores across the territory.   I also want to assure residents that items for flood victims are safe and secured. Security agents are being deployed to...
Mutumin da yaje wawason tallafin Coronavirus/COVID-19 da dansa a Kaduna ya dauki hankula

Mutumin da yaje wawason tallafin Coronavirus/COVID-19 da dansa a Kaduna ya dauki hankula

Siyasa
A jiyane dai mutanen Jihat Kaduna suka Gano inda ake ajiye da kayan abinci na tallafin Coronavirus/COVID-19 inda suka fasa suka kwasa.   Tuni dai gwamnatin jihar ta saka dokar haka fita ta awanni 24 a fadin jihar dan kare lafiya da dukiyoyin Al"umma kamar yanda gwamnan jihar ya bayyana.   Saidai wani da ya dauki hankulan mutane shine yanda aka ga wani mutum da ya dauki dansa suka je wajan kwasar tallafin Coronavirus/COVID-19 din tare.   Mutane dai sun bayhana mabanbanta ra'ayoyi akansa.