fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Tag: Zaki

Zakinnan me yunwa na jihar Kaduna ya Mutu

Zakinnan me yunwa na jihar Kaduna ya Mutu

Uncategorized
A kwanakin bayane muka kawo Muku Rahoton wani Zaki me yunwa a jihar Kaduna wanda lamarin ya jawo cece-kuce sosai a shafukan sada zumunta.   Sabbin Rahotannin dake fitowa na cewa zakin ya mutu. Wani da yaje Gamji Park inda a nan ne ake ajiye da zakin dan shakatawane ya dauki hotonsa a asirce cikin Watan Nuwamban shekarar 2020 data gabata.   Lamarin ya jawo aka hana mutane shiga bangaren da dabbobin suke bayan da masu kare hakkin dabbobi suka yi yunkurin kai musu dauki. Daga baya, Tribune ta ruwaito cewa, an dauke ma dabbobin dake Gamji Park gaba dsya zuwa wani guri da ba'a sani ba.   Jaridar ta kai ziyara Gamji Park dan jin yanda lamarin zakin ya kwana. Saidai wani ma'aikacin wajan da baiso a bayyana sunansa ba, ya gaya mata cewa zakin ya mutu, makonni 2 bay...
Hotunan mayunwancin Zaki a gidan Zoo din Kaduna ya jawo cece-kuce sosai

Hotunan mayunwancin Zaki a gidan Zoo din Kaduna ya jawo cece-kuce sosai

Uncategorized
Wasu hotunan zaki a gidan manun dajin dake Gamji Gate a Kaduna sun jawo cece-kuce sosai a fadin Najeriya hadda ma kasashen waje.   Wanine da ya je gidan namun dajin da bai so a bayyana sunansa ya bayyana cewa ganin zakin da ma wasu sauran namun dajin a gidan cikin yunwa ya tada masa hankali.   Ya kaiwa wata hukumar kula da dabbobi lamarin inda ta dauki aniyar ganin ta kula da zakin da sauran dabbobi.     Banda zakin akwai kuma wasu dabbobin da suma aka gansu cikin wahala da yunwa.   'The first moment I saw the animal I felt shock. I was so surprised. I felt so nervous and uneasy because it was my first time seeing a lion live.   'Like this is my first time in a zoo. I virtually saw them in movies, news and magazines. A...