fbpx
Monday, September 27
Shadow

Tallafin Biliyan 57 muka baiwa ‘yan Najeriya>>Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, tallafin Biliyan 57 ta baiwa Mutanen Najeriya a karkashin tsarin Survival Fund.

 

Maryam Katagum wadda itace shugabar Kwamitin dake kula da shirin na Survival Fund ce ta bayyana haka ga manema labarai.

 

Tace jimullar Naira N56,842,780,000 ce aka rabawa mutane da kamfanoni 1,079,323.

 

Tace akwai kuma shiri na karshe karkashin tsarin Survival Fund din watau, Guaranteed Off-take Scheme wanda an tantance kamfanoni  50,032 da za’a baiwa Tallafin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *