fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Tallafin Man Fetur Damfara ne a dakatar dashi>>Gwamnoni bayan da Tallafin ke barazanar hanasu samun kudi daga Gwamnatin tarayya

Gwamnonin Najeriya su  amince da daina bayar da tallafin Man fetur.

 

Hakan na zuwane bayan da kamfanin man Fetur na kasa, NNPC ya aikewa babban Akanta Janar na kasa takardar cewa Tallafin ya lakume kudaden da suka samu daga sayar da danyen mai dan haka ba za’a samu kudi daga wajensu ba a watan Mayu.

 

Wani Gwamna da yayi magana a Asirce da TheNation yace tun tuni sun amince su goyawa NNPC baya a cire tallafin man gaba daya.

 

Gwamnan yace idan aka cire tallafin, lallai za’a dawo ana rayuwar Zahiri ba ta karya ba. Yace kuma Gwamnonin Najeriya zasu sami damar samun kudin yiwa jama’arsu aiki.

“It is a case of heavens falling. All will be affected and hopefully, we will stop living a lie. We cannot continue with this scam called subsidy regime.

“Certainly, states may back withdrawal of fuel subsidy to have more funds for far-reaching and impactful projects for Nigerians.”

On the NNPC letter, the source said: “We are talking.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *