fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Tallata Hajar ku: Place Advertisement

To advertise in hutudole.com you can contact us at [email protected], [email protected]
You can also call us on 09084691413.
You can start advertising on hutudole.com with N10,000 only.
Shafin hutudole.com shafine dake wallafa labaran siyasa, wasanni, nishadi da sauransu cikin harshen Hausa da Turanci dan haka a kullun yake kara samun karbuwa a gurin matasa, maza da mata kai harma da dattawa.

Tallata hajarku a shafin hutudole zai habbaka kasuwancinku da kuma samun karin abokan hulda. Cikin farashi kalilan daya fara daga N 10,000 kacal zaka iya fara talla a shafin hutudole.

 

Karku manta, bayan kun kammala kasuwancinku da hajojinku tsaf, abu na gaba da kuke bukata shine tallatawa Duniya shi dan samun karbuwa, shafin hutudole a shirye yake dan baku damar tallata hajarku.

 

Dan sanin yanda za’a saka talla a shafin hutudole.com sai a tuntubemu kamar haka:

 

Ku aiko da sako ta imel adres: [email protected], [email protected], [email protected]

 

Ko kuma kiran waya a 09084691413.

 

Sai mun jiku.
Mungode.
Hutudole.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: