fbpx
Monday, November 29
Shadow

Taron Maulidi Bidi’a Ne>>Sheik Sani Sharif Umar Bichi

Taron Maulidi Bidi’a Ne, Cewar Sheik Sani Sharif Umar Bichi

“A Cikin Manyan Kafiran Zamanin Manzon Allah S A W Akwai Masu Kaunarsa Kauna Ta Hakika, Haka Zalika Sahabbansa Ma Masu Kaunarsa Ne. Amma Duk Cikin Su Babu Wanda Suka Yi Mai Maulidi Gabansa Ko Bayanasa

Don Haka Son Annabi Muhammad (S.A.W) Ibada Ne Idan Dai Kana Da Imani Kuma A Cikin Shari’a Yake, Amma Yin Taron Maulidi Bidi’a Ne”

-SHEIKH DR SANI SHARIF UMAR BICHI PHD

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *