fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Taufa:Wata Mata ta mutu bayan an yi mata rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19

Wata mata dake da shekaru 60 a kasar Japan ta mutu kwanaki kadan bayan da aka mata rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19.

 

Ma’aikatar Lafiya da gwadago da kula da walwalar jama’a ta kasar ce ta bayyana haka.

 

Saidai tace bata da tabbacin cewa mutuwar matar na da alaka da rigakafin Coronavirus/COVID-19 din da aka mata amma dai ana kan bincike.

 

A baya dai mutane 23 ne suka mutu a kasar Norway bayan an musu rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *