fbpx
Friday, May 14
Shadow

Tauraron dan wasan Najeriya, Iheanacho ya taimakawa Leicester City ta lallasa West Ham daci 3-0

Jamie Verdy yayi nasarar taimakawa Leicester City da kwallo guda ta fara jagorancin wasanta West Brom cikin mintina 23, inda Jonny Evens ya kara ci mata kwallo ta biyu a minti na 36.

Sai tauraron dan wasan Najeriyan nan Kelechi Iheanacho yaci mata kwallo ta uku a minti na 36 inda ta lallasa West Brom daci uku cikin mintina 13 tun kafi n aje hutun rabin lokaci.

Nasarar da Leicester City tayi tasa yanzu ta baiwa West Ham tazarar maki biyar wadda ta kasance ta biyar a teburin gasar Firimiya, yayin da ita kuma tawagar Sam Allerdyce keda maki 24 amma duk da haka akwai tazarar maki tara tsakanin tada Burnley ta 17 a teburin gasar ta Firimiya.

Leicester 3-0 West Brom: Iheanacho on target as Foxes strengthen grip on third and relegation looms for Sam Allardyce’s side

Goals from Jamie Vardy (23), Jonny Evans (26) and Kelechi Iheanacho (36) in the space of 13 first-half minutes took the game away from West Brom to dent their hopes of an unlikely escape.

The victory takes the FA Cup finalists four points clear of West Ham in fifth, while Sam Allardyce’s side stay on 24 points – still nine behind Burnley in 17th.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *