fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Tawagar Ganduje ta ziyarci Buhari don mika godiya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin wata tawaga daga jihar Kano a fadarsa da ke Abuja, babban birnin kasar.

Mai taimaka wa Shugaba Buhari kan kafafen sada zumunta Bashir Ahmad ne ya bayyana haka a shafinsa na Twitter.

Ya ce tawagar wadda ta hada da wakilai daga ‘yan kasuwa da ‘yan siyasa da kuma sarakunan gargajiya ta samu jagorancin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje da Sarkin Bichi Aminu Ado Bayero.
Da yake jawabi bayan taron, Ganduje ya ce sun kai wa Buhari ziyarar ta ‘nuna godiya’ saboda irin yadda yake marawa jihar Kano baya ta hanyar samar da abubuwan more rayuwa da tsaro.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *