fbpx
Monday, May 10
Shadow

Tawagar Wasu Malaman Kiristoci, Bishops sun yi tattakin Nunawa Pantami Goyon baya

Tawagar wasu malaman Kiristoci, Bishops, Sun yi tattakin nunawa Sheikh Isa Ali Pantami, Miniatan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani goyon baya.

 

A yayin da ake kiraye-kirayen sauke Pantami, wadannan malaman Kiristoci sun bayyana suna nuna goyon baya agareshi.

 

An gansu dauke da Rubuce-Rubuce masu taken muna tare da Pantami.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *