fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Tin bayan hawan Mulkin Buhari matsalolin tsaro suka ragu>>Gwamna Fayemi

Gwamnan jihar Ekiti kuma Shugaban kungiyar Gwamnonin Najeriya, Dr. Kayode Fayemi ya bayyana cewa, tun bayan hawan mulkin Shugaban kasa, Muhammadu Buhari a shekarar 2015 matsalar tsarota ragu.

 

Ya bayyana hakane a wajan wani taro da ya halarta a Legas, inda yace wasu ba zasu yadda ba amma maganar hare-hare n ta’addanci su  ragu.

 

Yace har yanzu ‘yan Najeriya basu godewa kokarin Gwamnatin APC  bane saboda matsalar tsaron da ake fuskanta. Yace amma idan aka tuna abubuwa  da suka faru kamin zuwan Gwamnatin APC za’a ga ta yi kokari.

In 2015, we promised many things but with the greatest respect, I think the most attractive promise that people bought into that we made was integrity.

“You could argue that we have put in a lot of efforts in those areas, but have they earned the kudos of the citizens as they should? No, they haven’t because we still have insecurity in the land.

“In relation to the problem of insurgency, which was the most prominent in 2015 when we were coming in, remember UN House bombing, the churches that were burnt, Abuja was a no-go area and the North-East. But that problem witnessed a decline in the first four years of the Buhari administration.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *