fbpx
Friday, April 23
Shadow

Tinubu mutum ne me karfun fada a ji>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, Tsohon Gwamnan Legas, Bola Ahmad Tinubu, Mutum ne me karfin fada aji a kasarnan.

 

Ya bayyana hakane a sakonsa na taya, Tinubu murnar cika shekaru 69 inda ya bayyana cewa dan siyasar mutum ne me kishin kasa sosai.

 

Ya bayyana cewa, Tinubu ya taimaka wajan dorewar jam’iyyar APC. Yace yana tayashi da iyalansa da kuma abokansa murnar wannan matsayi da ya kai a rayuwa.

 

A baya dai, hutudole.com ya ruwaito muku yanda Tinubu ya kusa faduwa a Kaduna

“The shared vision that will bring harmony and well-being to everyone is most timely, clearly reflecting Senators Tinubu’s patriotism and benevolence.”

The President affirmed that the APC stalwart has inspired many leaders and continues to nurture talents for the benefit of the country.

He acknowledged Tinubu’s role in the stability of the APC and advocating good governance.

“The President felicitated with family, friends and political associates of the astute politician, praying that God will grant him longer life, good health and more wisdom”, the statement added.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *