fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Tinubu ya garzaya kasar Faransa dan Duba Lafiyarsa

Tsohon Gwamnan Legas kuma jigo a Jam’iyyar APC,  Bola Ahmad Tinubu ya tafi kasar Faransa dan a Duba Lafiyarsa.

 

Sahara Reports ta ruwaito cewa, yana fama da Rashin Lafiya.

 

Wata Majiya ta bayyanawa Jaridar cewa, Ciwon tsufa ne ke damun Tinubu shi yasa ya je ganin Likitanza.

 

Duk da dai cewa, Tinubu bai bayyana a Fi ba amma ama tsammanin yana daga cikin wanda zasu nemi su gaji kujerar Shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *