fbpx
Tuesday, May 11
Shadow

Tinubu Ya kai ziyarar jaje Katsina da Bayyana Tallafin Miliyan ₦50 Ga Wadanda Gobara Ta Shafa A Kasuwar Katsina

Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa kuma tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Tinubu ya sanar da bayar da gudummawar zunzurutun kudi har naira miliyan 50 ga wadanda gobara ta shafa a babbar kasuwar Katsina.
Tinubu ya bayyana hakan ne a ranar Laraba yayin ziyarar jaje da ya kai wa gwamnatin jihar Katsina da wadanda gobarar ta shafa.
Gwamnan jihar, Aminu Masari ne ya tarbe shi da sauran manyan jami’an gwamnatin jihar.
Ya jajantawa wadanda gobarar ta shafa tare da ba da shawarar cewa a ci gaba da harkokin kasuwa duk da irin barnar da aka yi.
A cewarsa, dole rayuwa ta ci gaba.
Shugaban na APC yayin zantawa da manema labarai ya ce dalilin ziyarar shi ne jajintawa wadanda gobarar ta shafa da kuma inganta hadin kai.
Ya nuna kaduwa game da wannan lamarin mara dadi kuma ya jaddada bukatar inganta hadin kai a tsakanin ‘yan Najeriya inda ya kara da cewa dole ne‘ yan Najeriya su kasance masu kiyaye yan uwansu.
The National Leader of the All Progressives Congress (APC) and Former Governor of Lagos State, Bola Tinubu have announced a donation of the sum of N50million to victims of the Katsina Central Market Fire.

He also paid a visit to the Emir of Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir.

Tinubu made the announcement on Wednesday during a condolence visit to the Katsina State government.

He was received by the State Governor, Aminu Masari, and other top Government officials in the State.

The Katsina Central Market fire on Monday destroyed goods and properties valued at millions of naira.

Eyewitnesses attributed the fire to the explosion from gas cylinders sold in one of the shops.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *