fbpx
Saturday, January 22
Shadow

Tinubu ya kaiwa shugaba Buhari ziyara yace ya gaya masa zai tsaya takarar shugaban kasa

Jigo a jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, ya kaiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari ziyara a fadarsa.

 

Bayan ganawar tasu, a yayin da yake magana da manema labarai, Tinubu yace ya gayawa shugaba Buhari zai tsaya takarar shugaban kasar.

 

Yace amma har yanzu bai gayawa ‘yan Najeriya ba, yace ya dade da burin zama shugaban kasa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *