fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Tinubu ya yiwa Arewa House dake Kaduna kwaskwarima, Gwamnoni sun jinjina masa

Gwamnonin Najeriya da suka hada da Gwamnan legas, Babajide Sanwo Olu da na Katsina, Aminu Bello Masari, da sauransu, sun jinjinawa tsohon Gwamnan Legas, Bola Ahmad Tinubu bisa gyaran da yawa Arewa House dake Kaduna.

 

Sun bayyana hakane yayin kaddamar da Arewa House din da Tinubu yawa gyara. Tinubu dai na daga cikin wanda ake kallon zasu tsaya takarar shugaban kasa a shekarar 2023.

 

Gwamnan Legas yace ya ji dadi sosai kan kasancewar wuri irin Arewa House saboda zai taimaka wajan Adana kayan Tarihi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *