fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Tonon Silili: Kalli bidiyon Yanda Kyamarar CCTV ta kama wani tsoho na sata a Banki

Wannan bidiyon ya watsu sosai a shafukan sada zumunta inda aka ga wani tsoho na satar na’aura a Banki.

 

Kyamarar dai ta kamashi karara inda ya dauke na’urar ya saka a karkashin rigarsa.

 

Domin kallon Bidiyon, Danna nan

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *