fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Tonon Silili: Kungiyar kare Muradun Musulmai ta Muric ta bayyana sunan babban dan siyasar da ya kawo matsalar tsaro Najeriya

Shugaban kungiyar kare muradun Musulmai ta MURIC, Farfesa Ishaq Akintola ya bayyana cewa ‘yan siyasar da suka fadi zabene suke kwo matsalar tsaro a Najeriya.

 

Ya bayyana tsohon kakakin Majalisar Dattijai,Sanata Bukola Saraki a cikinsu inda yace a shekarar 2018, Saraki da ‘yan Koronsa sun ki amincewa gwamnatin tarayya karbo Bashin dala Biliyan 1 na siyo makamai.

 

Ya kuma bayyan cewa wannan yunkurin da gangan ne na ganin Gwamnati bata yi nasara ba. Yace da ace sun amince aka karbo wancan bashi to da lallai Najeriya ta ga ci gaba sosai wajan yaki da ta’addanci.

 

Bad losers among the politicians are hell-bent on ensuring that the present administration fails. There are also anarchists whose main objective is to sabotage security facilities,” he claimed.

According to Akintola, the decision was a “deliberate attempt” to aggravate the government’s determination to secure the nation.

“Nigerians would have witnessed a drastic improvement in the security situation had that request been granted.

“But the unpatriotic elements in the Senate ensured that the request was blocked. The same politicians turned round to blame Buhari for the worsening security situation,” Akintola said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *