fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Tonon Silili: Mota cike da makamai ta yi hadari, Karen motar ya tsere, an kama direban

Wata mota dake makare da harsasai ta yi hadari a Onitsha dake jihar Anambra.

 

Lamarin ya farune da duku-dukun yau, Lahadi inda motar ta kuccewa direban, ya fadi gefen titi. Direban da karen motarsa,  sun so yin gaggawa su kwashe harsashin da ya zube su tsere amma har gari ya waye basu kai ga hakan ba.

 

‘Yansanda sun kai wajan inda suka kama Direban amma karen motar ya tsere, kamar yanda Tribune ta ruwaito.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *