fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Tottenham ta tabbatar da Fabio Paratici a matsayin sabon darektan wasannin ta

Paratici ya koma Tottenham ne bayan shekaru 11 a Juventus inda ya lashe kofuna a kungiyar data mamaye babbar gasar kasar Italiya ta Serie A.

Fabio Paratici ba zai farawa Tottenham aiki ba sai daya ga watan yuli, kuma shima yana taya Tottenham neman sabon koci inda ya bayyana tsohon kocin Roma Paulo Foneseca a matsayin zabin shi na farko.

Sky Italia sun ruwaito cewa Tottenham zata yiwa kocin Portugal din kwantirakin shekaru uku ne, amma har yanzu babu wata yarjejeniya a tsakanin su.

A baya Tottenham ta fara ganawa da Antonio Conte wanda ya taimakawa Inter Milan ta lashe kofin Serie A, domin ya zamo sabon kocinta amma a karshe suka samu sabani.

Tottenham confirm Fabio Paratici as managing director of football

The Italian recently left a similar position at Juventus after a trophy-laden 11 years where the Turin club dominated the Italian domestic league.

Although he does not officially start until July 1, Paratici is involved in the club’s managerial search and has made former Roma boss Paulo Fonseca his first choice.

As first reported by Sky in Italy, the Portuguese is expected to sign a three-year deal, but nothing has been agreed yet between the two parties.

Tottenham were in talks to appoint former Chelsea, Juventus and Italy head coach Antonio Conte after he left Inter Milan after guiding them to the Serie A title, but discussions eventually broke down.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *