fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Tsaffin shuwagabannin tsaro sun yi sa’a ba lokacin mu bane>>Sanata Shehu Sani

A jiyane dai Majalisar Dattawa ta tantance tsaffin Shuwagabannin tsaro, Janar Tukur Yusuf Buratai,  AVM Sadiq Abubakar, Janar Abayomi Olonisakin, Ibok Ekwe Ibas a matsayin jakadun Najeriya.

 

Wannan Tantancewa ta jawo cece-kuce sosai inda jama’a da dama suka rika bayyana ra’ayoyinsu akai.

 

Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa tsaffin shuwagabannin tsaron sun yi sa’a basu ne suka tantancesu ba.

 

https://twitter.com/ShehuSani/status/1364216475469381632?s=19

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *