fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Tsaffin ‘yan kwallo, John Terry da Roberto Carlos sun zo Najeriya

Tsaffin ‘yan kwallon Duniya,  John Terry da ya bugawa kungiyar Chelsea da kungiyar kasarsa ta Ingila da kuma Tsohon dan wasan Real Madrid,  Roberto Carlos sun zo Najeriya.

 

Wani kamfanine ya kawosu Najeriya dan biga masa wasa na sada zumunta wanda zasu yi tsakaninsu da wasu ‘yan tsaffin wasan Najeriya.

An ga sanda tsaffin ‘yan kwallon suka sauka a filin jirgin sama na Murtala Muhammad dake Legas.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *