fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Tsagera sun bankawa Ofishin INEC wuta a Enugu

Wasu tsagera da ake zargin ‘yan IPOB ne sun bankawa Ofishin INEC dake Enugu wuta ya kone.

 

Kakakin INEC, Festus Okoye ya bayyana cewa gobarar ta saka kayan zabe da yawa suka lalace.

 

Ya kara da cewa amma an fitar da duk wasu kaya da za’a iya fitarwa sannan ba’a rasa rai ba, yace kuma ba’a san ko su wanene suka kau harin ba amma sun sanar da jamu’an tsaro.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *