fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Tsageran IPOB sun kashe dansanda a Akwa-Ibom

Rahotanni sun bayyana cewa, Tsageran ‘yan Bindiga da ake zargin IPOB ne sun kashe Dansanda a jihar Akwa-Ibom a wani hari da suka kai.

 

Harin ya farune a Odoro Ikpe dake karamar hukumar Ini a jihar, da safiyar Lahadi.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Odiko Macdon ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace sun kama mutum daya sannan sun kwace mota daya daga hannun maharan.

 

As I speak, men of the Operation Restore Peace are still combing the bush as the hoodlums possibly escaped with bullet wounds sustained in a gun duel during the attack.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *