fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Tsageran IPOB sun kashe dansanda a jihar Anambra

Rahotanni daga Ofishin ‘yansanda na Ojota dake karamar hukumar Idemili na jihar Anambra na cewa, tsageran ‘yan Bindiga da ake zargin IPOB ne sun kashe dansanda me mukamin Insfecta.

 

‘Yan Bindiga sun jene a Motoci kirar Sienna guda 3 inda suka budewa ‘yansandan wuta, ranar Alhamis.

 

Saidai IPOB ta sha nesanta kanta da wadannan hare-haren, duk yake cewa, an kama ‘yan Bindigar da dama da suka tabbatar cewa suna kungiyar ta IPOB ne.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *