fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Tsageran ‘yan Bindiga da ake zargin ‘yan IPOB ne sun kara kaiwa ‘yansanda hari

‘Yan Bindigar sun kai harinne a Ofishin ‘yansanda dake karamar hukumar Bende na jihar Abia.

 

Sun kai harinne da safiyar ranar Alhamis.

 

Tsageran sun kona duka abinda ke cikin ofishin ‘yansandan hadda motoci da aga ajiye a ciki.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *