fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Tsageran ‘yan Bindiga sun kashe ‘yansanda biyar da sace daya bayan kona Ofishinsu a Imo

‘Yan Bindiga da ake zargin ‘yan IPOB ne sun kashe’yansanda 5 da sace daya da kona Ofishin su dake Okigwe South ta jihar Imo.

 

New Telegraphng ta bayyana cewa wani shaida ya tabbatar mata da faruwar Lamarin amma ‘yansanda basu ce komai ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *