fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Tsageran ‘Yan Bindiga sun sace Shugaban karamar Hukuma dungurungum a jihar Rivers

Tsageran ‘yan Bindiga da ake zargin ‘yan IPOB ne sun sace Shugaban karamar Hukumar Okrika, Philemon Kingoli a Fatakwal dake jihar Rivers.

 

Sun saceshi ne akan titin Peter Odili dake jihar ta Fatakwal. Saidai zuwa yanzu basu tuntubi danginsa dan bayyana abinda suke bukata ba.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Nnamdi Omoni ya tabbatar da faruwar lamarin.

 

Yace suna bakin kokarinsu wajan ganin an sakoshi.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *