fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Tsananin Sanyi: Hayakin gawayi ya kashe matasa 2 a Jos

Wasu matasa 2, Saminu Idris da Idris Dahiru dake Gangare, Jos ta Arewa a jihar Filato sun rasa rayukansu sanadiyyar shakar hayakin gawayi da suka kunna a dakinsu dan yayi dumi.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Lamarin ya farune a ranar Asabar din data gabata wajan karfe 12:30 na dare bayan da suka kunna gawayi saboda sanyin da ake dan dakinsu yayi Dumi. Ana tsammanin hayakin Gawayinne ya kashe matasan masu shekaru 25.

Idris Aliyu Adam, Mahaifin Saminu Idris ya bayyana cewa sun kadu da jin labarin, kamar yanda Daily Trust ta ruwaito, saidai yace basu da abinda zasu yi sai su rungumi kaddara.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *