fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Tsaro aikin kowa ne ba mu kada ba>>Sojojin Najeriya

Kwamandan Sector 2 na Operation Lafiya Dole, Birgedia Janar Adamu Nura ya jawo hankalin ‘yan jarida su rika saka kishin kasa a Rahoton su fiye da komai.

 

Ya bayyana hakane yayin da kungiyar ‘yan jarida ta NUT ta kai masa ziyara a Damaturu.

 

Yace kowa na da irin rawar da ya kamata ya taka taka wajan samar da tsaro. Kuma idan babu tsaro to babu abinda za’a iya cimmawa.

Security is everybody’s business, without security nothing can be achieved.” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *