fbpx
Monday, May 10
Shadow

Tsaron Najeriya abune me matukar wahala>>Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa taron Najeriya abune me matukar Walaha.

 

Hakan ya fitone daga bakin mataimakin Shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo.

 

Yace dalili kuwa shine kasar na da girma sosai. Yace za’a canja fasalin tsaro na kasar. Ya bayyana hakane a fadar Shugaban kasa yayin da ya karbi bakuncin basaraken Jihar Nasarawa, me martaba Alhaji Ahmed Abdullahi Hassan inda kuma yace akwai bukatar hadin kan sarakunan gargajiya dan kawo tsaro.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *