fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Tsohon Gwamnan Imo ya jinjinawa Shugaba Buhari kan kama Nnamdi Kanu

Tsohon Gwamnan Jihar Imo, Emeka Ihedioha ya jinjinawa Gwamnatin tarayya kan kama Shugaban IPOB, Nnamdi Kanu.

 

Yayi wannan maganane a lokacin da ya hadu da dattawan Arewa na, ACF a Abuja.

 

Ya bayyana cewa, a tarihi, Inyamurai suna da son zaman lafiya da kuma karbar baki dan haka kama Kanu su ya musu dadi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *