fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Tsohon Mataimakin Shugaban kasa, Namadi Sambo ya cika shekaru 67

Tsohon Mataimakin Shugaban kasa, Alhaji Namadi Sambo ya cika shekaru 67 da haihuwa.

 

An haifeshine a ranar 2 ga watan Augusta na shekarar 1954.

 

Ya zama mataimakin shugaban kasa a ranar 19 ga watan Mayu na shekarar 2010.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *