fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Tsohon Minista, Abba Ruma ya rasu

Tsohon Ministan Noma da Raya Karkara, Abba Sayyadi Ruma ya rasu.

Ya yi aiki a karkashin gwamnatin Shugaba Umaru Yar’Adua. Ruma ya kasance karamar ministar ilimi.

Marigayin mai shekaru 59 daga jihar Katsina ya rasu ne a wani asibiti a Landan ranar Laraba a lokacin da yake fama da rashin lafiya.

Ruma ya kafa makarantar Cherish International School a Batsari tare da cibiyoyin karatu a Katsina.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *