fbpx
Friday, May 14
Shadow

Tsohon Minista, FFK ya bayyana cewa Boko Haram na tursasa Kiristoci shiga Musulunci a Jihar Naija, ya wallafa bidiyon lamarin

Tsohon Ministan Sufurin jiragen sama, FFK ya yi zargin cewa, Boko Haram sun kafa sansani a jihar Naija kusa da Abuja inda suke tursasa Kiristoci Shiga Addinin musulunci.

 

Tsohon Ministan ya bayyana cewa dama a baya yayi gargadin hakan zata faru.

 

Ya wallafa Bidiyo a shafinsa na sada zumunta inda aka ga wasu mata na kalmar shahada. Saidai matan basu yi shiga ta kamala ba, kuma alamu sun nuna cewa tursasa musu ake yi.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *