fbpx
Friday, April 23
Shadow

Tsohon sanata a jihar filato ya Mutu

Tsohon Sanata daga jihar Filato, William Gagwim ya Mutu ranar Talata.

 

Kanin Marigayin ne ya tabbatarwa kamfanin dillancin Labaran Najeriya haka.

 

Ya bayyana cewa tun shekarar data gabata ne rashin lafiyar ke damunsa wanda ta kai ga saida aka fitar dashi kasar waje. Yace ya sake kwanciya rashin lafiya amma da aka kaishi Asibiti sai aka ce ya mutu.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *