fbpx
Tuesday, May 11
Shadow

Tsohon Shugaban Sojojin Najeriya a lokacin Mulkin Jonathan, Janar Ihejirika ya shiga jam’iyyar APC

Tsohon shugaban sojojin Ba a lokacin mulkin tsohon shugaban kasa, Janar Azubuike Iherika ya koma jam’iyyar APC.

 

Shugaban riko na jam’iyyar APC,  gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya karbi Ihejirika.

 

Kakakin Gwamna Buni, Mamman Muhammad ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar inda yace Buni yace shigar Ihejirika APC zai karawa jam’iyyar Kwarin Gwiwa a yankin Kudu maso Gabas.

A baya dai, hutudole.com ya ruwaito muku yanda tsohon kakakin Majalisar wakilai,  Dimeji Bankole Ya koma jam’iyyar APC

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *