fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Tsohon Shugaban sojojin Najeriya, Janar Buratai ya mikawa Shugaban kasar Benin Republic takardar kama aiki

Tsohon Shugaban Sojojin Najeriya, Janar Tukur Yusuf Buratai ya mikawa shugaban shugaban kasar Benin Republic, Mr Patrice Talon takardar kama aiki a matsayin jakadan Najeriya a kasar ta Benin Republic.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *