fbpx
Saturday, January 22
Shadow

Tsohonnan da ya cire rufin gidansa dan sayarwa ya karbo dansa da aka yi garkuwa dashi ya samu tallafi

An samu wani ya baiwa Dattijon Nan naira dubu dari domin biyan kudin fansar dansa

Wani Dattijo mai suna Malam Sa’idu dake karamar hukumar Faskari a jihar Katsina wanda ya yi kokarin cire kwanon gidansa domin ya sayar ya biya kuɗin fansar ɗan sa naira dubu dari da aka yi garkuwa da shi, da yammacin an samu wani ya ba shi kudin domin ya je ya biya kudin ba tare da ya siyar da kwanon gidan nasa ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *