fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Tsohuwar malamar coci data koma Karuwanci tace yanzu tafi samun nutsuwa

 

Wata Tsohuwar fastuwa, Nikole Mitchell data koma karuwanci tace yanzu rayuwarta da ta ‘ya’yanta ta fi inganta.

 

Ta taso a gidansu dake Ohio kasar Amurka inda suke rike da addinin Kirostamci sosai, tana shekaru 20 ta fara wa’azi a Coci.

 

Tace sai da ta shafe shekaru 6, namiji bai taba tabataba. Tace amma yanzu kam tana jin dadin rayuwarta sosai kuma tana samarwa ‘ya’yanta ingantacciyar rayuwa wadda da ta ci gaba da zama a matsayin Fasto ba zasu samuba.

 

Matar a yanzu tana samun dala dubu 70.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *