fbpx
Monday, May 10
Shadow

Tsoron a Atona Min Asiri ya hana in dauki ma’aikaci>>Bobrisky

Shahararren me saka kayan Mata dake ikirarin zama mace, Idris Okuneye wanda aka fi sani da Bobrisky ya bayyana cewa, Dalilinsa na kin daukar ma’aikaci yana tsoron tonon Asiri ne.

 

Yace komai na amfani da shafukan sada zumunta shine yake yi amma yana fargabar daukar ma’aikaci dan kada ya tona Masa Asiri.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *