fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Tubabbun Boko Haram na da laifi, ya kamata a hukuntasu>>Sanata Ndume

Sanata Ali Ndume daga jihar Borno ya bayyana cewa, tubabbun Boko Haram na da laifi kuma ya kamata a hukuntasu.

 

Boko Haram da dama ne suke fitowa daga daji suna mika kansu ga hukumomi da sunan cewa sun tuba.

 

Lamarin ya jawo cece-kuce inda wasu ke cewa ya kamata a karbi tubansu, wasu kuwa cewa suke bai kamata a karbaba.

 

Sanata Ali Ndume yayi kiran da a bi dokar kasa da kasa wajan amincewa da tuban Boko Haram.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *