fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Tubabbun ‘yan Bindiga ne suka taimaka mana kubutar da dalibai mata na Jangebe>>Gwamnan Zamfara

Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya bayyana cewa tubabbun ‘yan Bindiga aun taimaka wajan Kubutar da dalibai Mata na Jangebe.

 

Ya bayyana cewa kuma ba’a biya ko sisi ba a matsayin kudin fansa dan sakin Daliban ba. Yace wannan kokari ne da suka yi dan kunyata masu neman kawo musu koma baya a kokarin samar da tsaro a jihar.

 

Gwamnan yace an sako duka daliban su 279 kuma zasu duba lafiyarsu da basu kulawa kamin daga baya a mika su hannun mahaifansu.

“We are happy that all 279 have safely returned, they will undergo medical checks and given balanced diets to recupperate by the state government before they are handed back to their respective families.

 

“I want to appeal to parents not to remove their children from school as a result of this, we will ensure additional security in all the schools.

 

“We thank all media outlets for their support throughout these trying times,” the governor added.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *